
This episode explores the reasons behind the preference for male children over female children in various cultures.
Son haihuwar ‘ya’ya maza fiye da ‘ya’ya mata abu ne da ake samu tun tale-tale a tsakanin alummomi daban-daban. A tsakanin wasu al’ummomin, samun da namiji abin alfahari ne wanda kuma yake nuni da cigaba da dorewar ahali; sai dai ba a cika bai wa haihuwar ‘ya mace irin wannan muhimmancin ba. Ko wadanne dalilai ne suka sa wasu mutane suka fi son samun ‘ya’ya maza a kan ‘ya’ya mata? Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi duba ne a kan dalilan da suka sa mutane s...
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Daga Laraba podcast page.