
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Total monthly reach
Estimated from 1 chart position in 1 market.
By chart position
- 🇳🇬NG · News Commentary#122500 to 3K
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
150 to 900🎙 Daily cadence·251 episodes·Last published 2d ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
500 to 3K🇳🇬100% - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
200 to 1.2K
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
Recent episodes
Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da
Jun 24, 2026
24m 13s
Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya
Jun 10, 2026
27m 44s
Asarar Da Hausawa Ke Tafkawa Sakamakon Bacewar Tatsuniya
Jun 3, 2026
30m 53s
Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa
May 20, 2026
31m 41s
Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata
Apr 29, 2026
29m 49s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/24/26 | ![]() Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da | Kalmar almajiri ta samo asali ne daga yaren larabci wato almuhajir, dake nufin wanda ya bar garin sa don zuwa wani gari neman ilimi. Mafi yawan alummar arewa inda akafi sanin Kalmar sun taso ne sun ga ana gudanar da karatun allo ko almajirci, wanda hakan ke nufin almajirci ya samo asali ne tun lokacin da musulunci ya fara shigowa Najeriya daga garin Maidugurin Jihar Borno zuwa kasar Hausa. Shirin Daga Larab na wannan mako yayi duba ne kan tarihin almajirci da kuma yadda yake a da can baya. | 24m 13s | ||||||
| 6/10/26 | ![]() Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya✨ | environmental healthurban waste management+3 | — | Bankin Duniya | LegasNajeriya | wasteenvironment+5 | — | 27m 44s | |
| 6/3/26 | ![]() Asarar Da Hausawa Ke Tafkawa Sakamakon Bacewar Tatsuniya✨ | tatsuniyaHausawa culture+3 | — | Daga Laraba | Hausawaduniya | tatsuniyaHausawa+5 | — | 30m 53s | |
| 5/20/26 | ![]() Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa✨ | nationalismethnic identity+3 | — | — | Najeriya | Kishin kasakabilu+3 | — | 31m 41s | |
| 4/29/26 | ![]() Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata✨ | gender preferencecultural norms+4 | — | — | — | male preferencefemale children+3 | — | 29m 49s | |
| 4/22/26 | ![]() Shin Ko Kare Kai Daga Harin ‘Yan Ta’adda Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro?✨ | securityterrorism+3 | — | kungiyar dake tattara bayanan hare haren ta’addanci | Najeriyajihar filato | terrorismNigeria+3 | — | 28m 33s | |
| 4/15/26 | ![]() Yadda Talauci Ke Hana Wasu Mata Sayen Audugar Al'ada✨ | talaucimatsaloli+5 | — | UNICEFWaterAid | Afrika ta KuduSahara | talauciaudugar al'ada+6 | — | 24m 22s | |
| 4/8/26 | ![]() Yadda Sunayen Zamani Suke Neman Kawar Da Na Hausawa✨ | naming traditionscultural change+3 | — | — | — | Hausa namesArabic names+3 | — | 28m 27s | |
| 4/1/26 | ![]() Shin Ya Kamata A Biya Kudin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane?✨ | garkuwa da mutanebiyan kudin fansa+3 | — | — | Najeriya | garkuwakudin fansa+4 | — | 22m 12s | |
| 3/25/26 | ![]() Yadda 'Yanbindiga Ke Amfani Da Hakar Zinare Wajen Mallakar Makamai✨ | illegal miningterrorism+3 | — | — | NajeriyaArewa maso Yamma | illegal miningNigeria+5 | — | 28m 03s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 3/18/26 | ![]() Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah✨ | sallaheconomic impact+3 | — | — | — | Sallahfood prices+3 | — | 25m 44s | |
| 3/11/26 | ![]() Yadda Sinadaran Dandanon Abinci Ke Yin Illa Ga Lafiya | A yau, yawancin mutane suna amfani da sinadaran dandano wajen girki domin ƙara wa abinci ɗanɗano da ƙamshi. Amma, binciken masana ya nuna cewa ana yawan amfani da su fiye da yadda ake bukata, musamman irin waɗanda aka sarrafa a masana’antu. Wannan rashin kiyaye ƙa’ida yana iya jawo matsalolin lafiya. Sau da yawa mutane kan manta cewa a cikin waɗannan sinadarai akwai gishiri mai yawa da wasu ƙarin abubuwan da idan aka tara su a jiki na dogon lokaci, na iya haifar da illa. &n... | 26m 09s | ||||||
| 2/25/26 | ![]() Takaddamar Da Ta Dabaibaye Zargin Sacewa Tare Mayar Da Walida Abdullahi Kirista | Takaddama ta dabaibaye batun wata matashiya mai suna Walida Abdullahi, bayan iyalanta sun zargi wani jami’in Department of State Services mai suna Ifeanyi Onyewuenyi da sace ta daga gidansu tare da tsare ta na tsawon lokaci ba tare da sanin inda take ba. Rahotanni sun ce ana zargin jami’in ya sauya mata addini daga Musulunci zuwa Kiristanci tare da canza mata suna zuwa Chinaza, lamarin da iyalanta suka ce an yi ba tare da yardarta ba ko kuma amincewar danginta. Haka kuma, bayan shafe lokaci... | 31m 24s | ||||||
| 2/18/26 | ![]() Halin Da Zawarawa Ke Tsintar Kansu A Ciki A Watan Ramadan | Kowane Musulmi da yadda yakan shiga watan Ramadana – wani kan shiga da shiri, wani kuma da shiririta. Sai dai wasu watan kan zo musu da kalubale – ba don sun shirya mishi b aba kuma don sun gaza shiryawa. Wani rukunin wadannan mutane shi ne na zawarawa, wadanda galibi ba su da masu agaza musu. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne a kan rayuwar mata zawarawa musamman a watan Ramadana. | 31m 09s | ||||||
| 2/11/26 | ![]() Yadda Bude Kan Iyakokin Najeriya Da Jamhuriyar Benin Da Niger Zai Amfani Alummar Kasashen | A watan Agustan shekarar 2019, gwamnatin Najeriya ta rufe kan iyakokinta da wasu ƙasashe makwabta ciki har da Jamhuriyar Nijar da Jamhuriyar Benin. Wannan mataki a wancan lokaci an ɗauke shi ne domin yaƙi da fasa-kwauri, hana shigo da kaya ba bisa ƙa’ida ba, da kuma kare tattalin arziƙin cikin gida. Bayan wannan tsawon lokaci da aka dauka na takaita zirga-zirga tsakanin wadannan kasashe, lamarin ya shafi kasuwanci, da mu’amalar jama’a da kuma rayuwar al’ummomin da ke zaune a kan iyaka. ... | 20m 59s | ||||||
| 2/4/26 | ![]() Mene Ne Ya Fi Kawo Samu Tsakanin Sana’a Da Digiri? | An dade ana muhawara a tsakanin masu sana’a da masu digiri, musamman wadanda suka yi gam-da-katar suka samu ayyuka masu tasiri, kan abin da ya fi kawu samu. Ko wanne bangare yana da kwararan hujjoji; amma masu raba gardama sun ce akwai zabi na uku. Shin wanne zabi ne wannan? Abin da shirin Daga Laraba zai yi nazari a kai ke nan. | 27m 11s | ||||||
| 1/21/26 | ![]() Shin Ko Dawowar Dimokradiyya Ta Samar Da Kyakkyawan Fata Ga ‘Yan Najeriya? | A farkon Jamhuriya ta Hudu a shekarar 1999, dawowar Najeriya mulkin dimokuraɗiyya ya haifar da babban fata a zukatan ‘yan ƙasa, inda mutane suka yi tsammanin ƙarshen mulkin soja zai kawo adalci, ci gaban tattalin arziƙi, tsaro, da shugabanci nagari da ke sauraron muradin jama’a. Jama’a sun yi imanin cewa za su sami ‘yancin faɗar albarkacin baki, ingantaccen zaɓe, aikin yi, da rage talauci ta hanyar shugabannin da suka fito daga zaɓin jama’a. A cigaba da kawo muku shirye-shirye gab... | 18m 35s | ||||||
| 1/14/26 | ![]() Yadda Tattalin Arziki Da Ababen More Rayuwa Suke A Farkon Jamhuriya Ta Hudu Da Kuma Yanzu | A shekarar 1999, lokacin da Najeriya ta sake komawa mulkin farar hula, tattalin arzikin ƙasa da kayayyakin more rayuwa na cikin wani yanayi na dogon mulkin soja. A wancan lokaci, masana da manazarta harkokin tattalin arziki sun bayyana cewa dogaro da man fetur ya yi wa ƙasar katutu, masana’antu da dama sun tsaya cik, kuɗin ƙasa ya raunana, yayin da rashin aikin yi da talauci suka yi ƙamari. Haka kuma, a cewar manazarta, kayayyakin more rayuwa kamar hanyoyi, da wutar lantarki, da asibito... | 26m 13s | ||||||
| 12/31/25 | ![]() Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka | A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa. Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ki shi. Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta mai abin hannu. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na kin auren talaka... | 26m 47s | ||||||
| 12/17/25 | ![]() Yadda Ragin Farashin Man Fetur Zai Shafi Rayuwar ‘Yan Najeriya | Rage farashin man fetur a Najeriya na daya daga cikin batutuwan da ke daukar hankalin al’umma, musamman ganin yadda tsadar rayuwa ta yi wa ’yan kasa katutu a ‘yan watannin nan. Man fetur ba wai kawai makamashi ba ne da ake amfani da shi wajen tafiyar da ababen hawa; ginshiki ne da kusan dukkan harkokin tattalin arziki ke jingina da shi – daga sufuri, da samar da kayayyaki, har zuwa rabon su zuwa kasuwanni. Saboda haka, duk wani sauyi a farashin mai kan yi tasiri kai tsaye ko a kaikaice ga f... | 15m 50s | ||||||
| 12/10/25 | ![]() Ko Ziyarar Tawagar Amurka Za Ta Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya? | A kwanakin nan, tawagar ’yan majalisar dokokin Amurka ta kawo ziyara Najeriya domin tattaunawa kan tsaro da tashin hankalin da ake ta fama da shi a yankunan Arewa da tsakiyar ƙasar, musamman rikice-rikicen da suka yi sanadiyyar kashe-kashe da duniya ke fargabar suna iya daukar salo na kisan kare dangi ga Najeriya. Ko wannan ziyarar da tawagar Amurka ta kawo zai kawo karshen matsalar tsaron da Najeriya ke ciki? Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai duba a kai. | 13m 57s | ||||||
| 12/3/25 | ![]() Kalubalen Dake Gaban Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaro | Ana sa ran Majalisar Dattawa za ta tantance tare da tabbatar da Janar Christopher Musa mai ritaya a matsayin Ministan Tsaro, bayan da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunansa zuwa majalisar. Wannan naɗin ya zo ne a wani lokaci da Najeriya ke fuskantar ƙalubalen tsaro a sassa daban-daban na ƙasar, musamman hare-haren ’yan bindiga, da ‘yan ta’adda, da masu garkuwa da mutane da rikice-rikicen ƙabilanci a yankuna daban-daban. Ko wadanne irin kalubale ne ke gaban sabon ministan tsaron ... | 28m 22s | ||||||
| 11/19/25 | ![]() Hanyoyin Da Suka Kamata A Bi Wajen Ceto Daliban Kebbi Da Aka Sace | Batun kubutar da ɗalibai mata da masu garkuwa da mutane suka sace na makarantar GGCSS Maga dake karamar hukumar Danko Wasagu a jihar Kebbi na daya daga cikin abubuwan da alumma suka maida hankali a kai. Iyayen wadannan yara, da sauran masu ruwa da tsaki na ganin ya kamata a yi dukkan mai yiwuwa don ganin an ceto wadannan yara ba tare da sun samu rauni ba. Wannan shine batun da shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari a kai. | 28m 29s | ||||||
| 11/12/25 | ![]() Tasirin Da Tura Jami’an ‘Yan Sanda Kare Manyan Mutane Zai Haifar Ga Tsaron Al’umma | A Najeriya, an saba ganin jami’an ‘yan sanda suna gadin manyan mutane ‘yan siyasa, ‘yan kasuwa, ko shugabanni maimakon su kasance a cikin al’umma suna tabbatar da tsaro ga kowa. Wannan tsarin ya haifar da tambayoyi masu zurfi game da adalci da yadda ake rarraba jami’an tsaro a ƙasar. A halin da ake ciki, yawancin unguwanni da kauyuka na fama da ƙarancin jami’an ‘yan sanda, yayin da mutum guda ko wasu ‘yan kaɗan ke da ɗaruruwan masu tsaro a gefensu. Ko yaya tasirin tura ‘yan sanda tsaron wasu... | 26m 51s | ||||||
Showing 24 of 254
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
