
The episode discusses the need for reform in the tsangaya school system in Northern Nigeria and the challenges faced in implementing these changes.
An daɗe ana muhawara, musamman a Arewacin Najeriya, a kan buƙatar yin garambawul ga tsarin makarantun tsangaya. A baya dai waɗannan makarantu kan samar da mahaddata alqur’ani waɗanda kuma sukan dogara da kai Sai dai a wannan zamani, yaran da suke karatu a ƙarƙashin tsarin sun zama mabarata. Gwamnatoci da dama dai sun yi kokarin yin garambawul ga yadda ake gudanar da tsarin, amma ga alama haƙa ta kasa cimma ruwa. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi Nazari ne kan hanyoyin da za a ...
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Daga Laraba podcast page.