Taron ƙaddamar da littafin tarihi na wani fitaccen matashi a Kanon Najeriya

Taron ƙaddamar da littafin tarihi na wani fitaccen matashi a Kanon Najeriya

June 30, 2026 · 10 min

About this episode

The episode focuses on the launch of a historical book by Kabiru Ahmad Kwalli in Kano, Nigeria, addressing the preservation of Hausa history.

Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne kan taron ƙaddamar da sabon littafin tarihin nan mai suna 'Mu San Magabata', wanda fitaccen matashin marubuci Kabiru Ahmad Kwalli ya rubuta da aka gudanar a jihar Kanon Najeriya. Taron ya haɗa masana, sarakuna, da ɗandazon al'umma domin duba yadda za a ceto tarihin ƙasar Hausa da ke shirin bacewa. Wannan littafi, kamar yadda masana da dama suka bayyana, ya zo ne a daidai lokacin da matasan yanzu ke ƙara nisanta da asalin tarihinsu. To ko me ya sa mawallafin, Kabiru Ahmad Kwalli, ya ɗauki tsawon lokaci yana wannan bincike? Ga abinda ya shaida mana lokacin da muke zantawa da shi.

More episodes of Ilimi Hasken Rayuwa

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Ilimi Hasken Rayuwa podcast page.