
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Est. Listeners
Insufficient chart data. Estimates will improve as the show charts.
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
N/A🎙 Daily cadence·24 episodes·Last published 3d ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
N/A - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
N/A
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 16 epsHosts
Recent guests
Recent episodes
Yadda aka gudanar da taron manyan masana na duniya a birnin Lagos
Jun 23, 2026
Unknown duration
Yadda talauci ke hana ɗalibai cikar burinsu
Jun 9, 2026
10m 04s
Shirin kawar da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na samun nasara a Jigawa
Jun 2, 2026
10m 00s
Ɗimbin matasa na haƙura da karatun boko saboda rashin tabbas kan samun aiki
May 19, 2026
10m 00s
An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a Najeriya
May 12, 2026
9m 58s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/23/26 | ![]() Yadda aka gudanar da taron manyan masana na duniya a birnin Lagos | A wannan makon, shirin ya mayar da hankali ne kan babban taron ƙungiyar Lagos Studies Association karo na goma da aka kammala a ƙarshen mako, wanda ya saba haɗa masana, malaman jami'o'i, da masu bincike daga sassa daban-daban na Najeriya da ƙasashen waje domin tattauna halin da ilimi yake ciki a nahiyar Afirka cikin wannan ƙarni. Wannan taro, wanda aka kafa shi shekaru goma da suka gabata a birnin New York, an dawo da shi gida Afirka domin tattauna ainihin matsaloli da ci gaban nahiyar ke fuskanta, kuma a bana, fiye da rukunonin tattaunawa 340 ne aka shirya, inda aka haɗa masana daga sassan duniya. Shekarar 2026 ta yi daidai da cikar kungiyar LSA shekaru 10 da kafuwa, inda aka gudanar da taron ƙarƙashin taken makomar ilimin nahiyar Afirka a wannan ƙarni. Wani sashe mai muhimmanci a taron shi ne tattaunawa kan littafi na musamman mai suna 'Our Digital Lives and Indigenous Pathways', wanda masana suka duba yadda za a haɗa fasahar zamani da dabarun gargajiya na Afirka don samun ci gaba mai dorewa. Baya ga tattaunawar kimiyya, taron ya haɗa da baje kolin fasaha na musamman mai taken 'Histories on Scissors: The Black Essence on the Map of Being' wanda Dominic James Aboi daga Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria ya gabatar. An kuma tattauna makaloli kan addini da rashin addini a Arewacin Najeriya. An dai gudanar da wannan taro ne domin nazarin al'adun zamani da na gargajiya, inda masana suka gabatar da maƙaloli kan tarihin Afirka, al'adu, da kafafen yaɗa labarai haɗi da baje kolin dabarun bincike na zamani. A taron na bana, masana sun gano muhimman abubuwa da suka shafi makomar nahiyar Afirka ta fuskar ilimi, zamantakewa, da fasaha, kuma babban jigon da aka mayar da hankali akai shi ne yadda za a fassara binciken ilimi ya zama abin da zai amfani rayuwar al'umma kai-tsaye. Haka zalika an gano cewa ko da yake yawan binciken da masana da ke zaune a cikin Afirka ke fitarwa ya ƙaru sosai, amma ingancinsa da kuma bayyanarsa a manyan jaridun ilimi na duniya ya ragu sosai. | — | ||||||
| 6/9/26 | ![]() Yadda talauci ke hana ɗalibai cikar burinsu✨ | talauciɗalibai+3 | — | — | — | talauciɗalibai+3 | — | 10m 04s | |
| 6/2/26 | ![]() Shirin kawar da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na samun nasara a Jigawa✨ | educationchild education+3 | — | RFI Hausa | Jigawaarewacin Najeriya+1 | school absenteeismeducation+5 | — | 10m 00s | |
| 5/19/26 | ![]() Ɗimbin matasa na haƙura da karatun boko saboda rashin tabbas kan samun aiki✨ | youth educationjob market uncertainty+3 | — | — | — | youtheducation+5 | — | 10m 00s | |
| 5/12/26 | ![]() An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a Najeriya✨ | educationJAMB+3 | — | GwamnatinJAMB | NajeriyaKwalejin Ilimi | JAMBKwalejin Ilimi+3 | — | 9m 58s | |
| 5/5/26 | ![]() Tasirin fasahar zamani wajen bunƙasuwar aikin jarida✨ | journalismfreedom of the press+3 | — | — | — | journalismtechnology+3 | — | 9m 59s | |
| 4/28/26 | ![]() Yadda makarantun tsangaya suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani✨ | gauraya karatun addinikaratun na zamani+4 | — | gwamnatocimanyan ƙungiyoyi na duniya+2 | — | makarantun tsangayakaratun addini+4 | — | 9m 55s | |
| 4/22/26 | ![]() Yadda mata a arewacin Najeriya ke yaƙi da jahilci don tallafawa ilimin ƴaƴansu - kashi na 2✨ | educationwomen empowerment+3 | — | — | — | ilimiKano+3 | — | 10m 00s | |
| 4/14/26 | ![]() Yadda mata a arewacin Najeriya ke yaƙi da jahilci don tallafawa ilimin ƴaƴansu✨ | educationwomen empowerment+3 | Shamsiyya Haruna | — | — | jahilciilimi+3 | — | 10m 07s | |
| 4/7/26 | ![]() Wani matashi ya yi nasarar ƙera jirgi marar matuƙi a jihar Kano✨ | technologyinnovation+3 | — | — | — | Kanodrone+5 | — | 10m 14s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 3/31/26 | ![]() Yadda wasannin na'ura kwamfita ke samun karɓuwa a tsakanin matasa✨ | educationgaming+3 | — | — | — | wasannin na'ura kwamfutavirtual reality+3 | — | 9m 46s | |
| 3/3/26 | ![]() Tasirin faɗowar wasu sinadarai daga sama a fagen kimiyya da fasaha✨ | sciencetechnology+3 | — | — | — | falling objectsspace debris+7 | — | 9m 57s | |
| 2/24/26 | ![]() Ra'ayoyi sun banbanta kan amfani da fasahar AI wajen yin tiyata✨ | artificial intelligencesurgery+3 | — | Ra'ayoyi sun banbanta | ya mayar da hankalikan haka+1 | AI in surgeryhealth concerns+3 | — | 10m 12s | |
| 2/17/26 | ![]() Yadda satar jarabawa ke taka rawa wajen kassara ingancin ilimi a Najeriya✨ | educationacademic integrity+3 | — | — | taimakawa | satar jarabawaingancin ilimi+3 | — | 10m 00s | |
| 2/10/26 | ![]() Yadda masu larurar ji ke fama da ƙalubalen karatu a Najeriya✨ | educationdisability+3 | — | — | — | larurar jiƙalubalen karatu+3 | — | 9m 59s | |
| 2/3/26 | ![]() Ana fuskantar koma bayan koyan harshen larabci a arewacin Najeriya✨ | educationlanguage learning+3 | — | — | — | Arabic languagesecondary school+3 | — | 9m 52s | |
| 1/27/26 | ![]() Yadda satar jarabawa da cin hanci da rashawa ke kassara ɓangaren Ilimi a Kamaru | Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda wani bincike can a Jamhuriyyar Kamaru ya gano yadda satar Jarabawa da cin hanci da rashawa ke mummunan tasiri a ɓangare ilimin ƙasar. Matsalar ta cin hanci da rashawa kai tsaye ta yi mummunar illa ga yanayin ɗaukar malamai aiki da gina makarantu ko kuma samar da ci gaba a ɓangaren na Ilimi, yayinda a gefe guda satar jarabawar da ɗalibai ke yi ke zagon ƙasa ga makomar ilimi a ƙasar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 1/20/26 | ![]() Makomar karatu a yankin arewacin Najeriya cike da barazanar ƴanbindiga | Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako tare da Shamsiyya Haruna ya mayar da hankali kan makomar karatun ɗalibai a makarantun Najeriya musamman yankin arewaci mai fama da matsalolin tsaro, dai dai lokacin da aka koma sabon zangon karatu Iyaye na cike da fargaba kan tsaro a makarantu. Makwanni gabanin tafiya hutun zangon da ya gabata cikin watan Nuwamban bara ne, hare-haren ƴan bindiga suka tilasta kulle makarantu a sassan arewacin Najeriyar ciki har da makarantun Unity da ke ƙarƙashin kulawar gwamnatin Tarayya. Wasu na da ra'ayin cewa sai an haɗa ƙarfi da ƙarfe tsakanin dukkanin ɓangarori ne, ɗalibai za su samu cikakken tsaro a makarantu tare da samun ɗorewar Ilimi a yankin. Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin. | — | ||||||
| 1/6/26 | ![]() Kashi na biyu kan yadda sabuwar manhajar fassarawa da lissafa haraji ke amfani a Najeriya | A kashi biyu na shirin ilimi hasken rayuwa, mun ɗora kan sabuwar manhajar fassarawa da da sauƙaƙa lissafin karɓar haraji. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Faruk Yabo. | — | ||||||
| 12/30/25 | ![]() Farfesa Aminu Bello ya samar da manhaja mai sauƙaƙa lissafin haraji a Najeriya | Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Aminu Bello Usman daga Birtaniya, ɗan jihar Kano da ke tarayyar Najeriya, wanda ya ƙirƙiri wata Manhaja da za ta taimaka wa mutane wajen sauƙaƙa musu lisaffin hada-hadar kuɗaɗe musamman ma na haraji. Wani abin ban sha’awa dangane da Manhajar da aka fi sani da Software a Turance, shi ne yadda wannan manhajar ta ƙunshi harsuna biyar. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasir Sani. | — | ||||||
| 12/23/25 | ![]() Akwai bukatar samarwa masu buƙata ta musamman ayyukan yi domin dogaro da kai | Mutane da suka tsinci kansu a cikin masu buƙata ta musamman sakamakon nau’ikan nakasar da suka fama da ita sun share shekaru suna fuskantar giɓi babba a muhimman fannonin rayuwa daban daban, ciki kuwa har da samun guraben ayyukan yi ko da kuwa a ce sun yi katarin tsallake shingen samun ilimi, matsalar da ta fi ƙamari a ƙasashe masu tasowa ciki har da na Nahiyar Afrika. Mutane da suka tsinci kansu a cikin masu buƙata ta musamman sakamakon nau’ikan nakasar da suka fama da ita sun share shekaru suna fuskantar giɓi babba a muhimman fannonin rayuwa daban daban, ciki kuwa har da samun guraben ayyukan yi ko da kuwa a ce sun yi katarin tsallake shingen samun ilimi, matsalar da ta fi ƙamari a ƙasashe masu tasowa ciki har da na Nahiyar Afrika. Kan wannan batu shirin Ilimi Hasken rayuwa na wannan lokaci zai tattauna, bayan da ya yi tattaki zuwa Jihar Jigawa da ke tarayyar Najeriya, akan ƙorafin da wasu fama da nakasar suka yi a bisa ganin cewar suna neman rasa damar samun guraben ayyukan yi da suka cancanci dafewa. A latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 12/9/25 | ![]() Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta | Shirin ilimi Hasken rayuwa na wannan mako dubi ne kan yadda makarantu masu zaman kan a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, suka fara ɗaukar matakin kai ƙarar iyayen yara gaban hukumomi, sakamakon rashin biyansu kuɗaɗen karatun ƴaƴansu na tsawon lokaci. Abin damuwar shine, idan iyayen suka tara kuɗin makaranta har ya kai matakin da ba za su iya biya ba, sai su sauya wa yaran nasu wurin makarantu, kenan wancan kuɗi da ake binsu ya bi ruwa. Babbar matsalar ita ce, wannan al’amari a wasu lokutan ya kan haifar da ƙalubale ga ɓangarorin da ke gudanar da irin wadannan makarantu, abin da har ke kaiwa ga rufewa ko kuma sayar da makaranta, saboda rashin isassun kuɗin da za su gudanar da ayyukansu yadda ya kamata. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.......... | — | ||||||
| 12/2/25 | ![]() Rashin albashi na shafar aikin koyarwa a makarantu masu zaman kansu a Najeriya - Rahoto | A wannan makon, shirin yayi dubi ne kan batun yadda har kawo yanzu ake samun malaman makaratu masu zaman kansu a Najeriya dake ɗaukar albashin Naira dubu 15 zuwa sama, maimakon mafi ƙaranci albashin naira dubu 70 da gwamnati ƙasar ta yi dokar biya. Duk da irin kuɗaden da ake shatawa iyayen yara, har ta kai idan yaronka ba a biya mishi kuɗin makaranta ba, to kuwa za a kora maka shi gida, hakan be sanya sun inganta albashin malaman ba. Makaranta mai zaman kanta mutum ke kafa ta ko haɗin gwiwa na wasu mutane domin taimakawa ko ba gudunmawa yayin da a wannan lokaci da dama sun mayar da ita matsayin kasuwanci, abin da masana ke ganin kenan akwai buƙatar Malamai su samu yanayi mai kyau da walwala wanda ta hakanne zasu samu ƙwarin gwiwa wajan bayar da ilimi mai nagarta. Hauwa'u Adam dake koyarwa a wata Makarata dake yankin Jambulo a jihar Kanon Najeriya, ta sheda mana cewa saboda karatunta yakai matakin digiri ne ake biyanta Naira dubu 20, amma masu kwalin babbar difloma ta HND da NCE albashin daga dubu 17 ne zuwa 18 Masana da masu fashin baki na ganin cewa, gwamnatoci sun yi sakaci sosai, musamman ta hanyar sakarwa makarantu masu zaman kansu linzami suna abin da suka ga dama, idan kaji mahukunta na kai ruwa rana da su to kuwa baya wuce akan haraji ne. | — | ||||||
Showing 23 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
