Yadda makarantun tsangaya  suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani

Yadda makarantun tsangaya suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani

April 28, 2026 · 10 min

About this episode

This episode discusses how traditional Islamic schools are integrating modern education in response to contemporary needs.

Shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda makarantun tsangaya da na Islamiyya suka fara gauraya karatun addini da na zamani a ƙoƙarin da suke yi na tafiya da zamani da kuma amun tallafi daga gwamnatoci da manyan ƙungiyoyi na duniya. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.

People in this episode

Host: Shamsiyya Haruna

Topics covered

Keywords

Mentioned in this episode

Organizations: gwamnatoci, manyan ƙungiyoyi na duniya, makarantun tsangaya, makarantun Islamiyya

More episodes of Ilimi Hasken Rayuwa

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Ilimi Hasken Rayuwa podcast page.