Matsalar karancin tsaftataccen ruwa, na ci gaba da addabar iyalai a sassan Nigeria

Matsalar karancin tsaftataccen ruwa, na ci gaba da addabar iyalai a sassan Nigeria

From Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

May 2, 2026 · 20 min

About this episode

The episode discusses the ongoing issue of clean water scarcity affecting millions of families in Nigeria and its broader implications.

Matsalar nan ta karancin tsaftataccen ruwa, na ci gaba da addabar miliyoyin iyalai a sassan Nigeria, kila ko saboda rashin samun damar jan ruwan famfo a gidajensu, ko kuma rashin samun ruwan daga hukumomin samar da ruwan famfo na jihohinsu, duk da makudan kudin da gwamnatocin jihohin ke warewa, da sunan samar da ruwa wa jama’arsu. Wannan matsala ba kawai ta tsaya kan iyalai da kan rasa ruwan amfanin yau da kullum a gidajensu ba, har ma tana shafar ingancin muhalli, kasancewar a kan muhallin a kan dawo, don neman ruwan a karshe.

Topics covered

  • water scarcity
  • family issues
  • environmental impact
  • government responsibility
  • public utilities

Keywords

  • clean water
  • Nigeria
  • water supply
  • government funding
  • environment

Mentioned in this episode

Places: Nigeria

More episodes of Muhallinka Rayuwarka

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Muhallinka Rayuwarka podcast page.