
Muhallinka Rayuwarka
by RFI Hausa
Is this your podcast?Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Est. Listeners
Insufficient chart data. Estimates will improve as the show charts.
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
N/A🎙 Daily cadence·24 episodes·Last published 2w ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
N/A - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
N/A
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 18 epsHosts
Recent guests
Recent episodes
Ƙarancin yashin gini na haddasa rikici tsakanin jama'a da illa ga muhalli
Aug 15, 2026
Unknown duration
Yadda dazuka ke taimakawa wajan kare muhalli
Aug 8, 2026
Unknown duration
Matakan da manoman Nijar ke ɗauka a lokutan da aka fuskanci ƙarancin ruwan sama
Aug 2, 2026
Unknown duration
Illolin karancin gonaki kusa da jama'a da yadda ya shafi burin bunkasa samar da abinci
Jul 25, 2026
Unknown duration
Matsalar ambaliyar ruwa da kan dagula lamuran al’uma a Najeriya
Jun 20, 2026
19m 24s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 8/15/26 | Ƙarancin yashin gini na haddasa rikici tsakanin jama'a da illa ga muhalli | A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan yadda aikin gine gine ke haddasa bukatar yashi wanda nemanshi ke zama matsala tsakanin jama'a, da kuma illa ga muhalli da wurin noma da hanyoyin ruwa da sauransu. Latsa alamar sauti don sauraren shirin... | — | ||||||
| 8/8/26 | Yadda dazuka ke taimakawa wajan kare muhalli | Shirin Muhallinka rayuwarka na wannan mako tare da Nasiru Sani ya duba irin gudun mawar da dazuka ke bayar wa wajan kare muhalli daga matsalar sauyin yanayi. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin....... | — | ||||||
| 8/2/26 | Matakan da manoman Nijar ke ɗauka a lokutan da aka fuskanci ƙarancin ruwan sama | A Jamhuriyar Nijar,manoman dai sun fara da taka tsan-tsan ne saboda tsila-tsillar saukar ruwan shukar da suke fuskanta da kuma yanda ake samun dogon lokaci kafin saukar wani ruwan bayan saukar na farko, abun dake sanya shukar da suka yi ta mutu a ɗan wani lokaci. | — | ||||||
| 7/25/26 | Illolin karancin gonaki kusa da jama'a da yadda ya shafi burin bunkasa samar da abinci | Sau da dama, masu burin shiga harkokin noma a Nigeria kan canza tunaninsu, sakamakon rashin samun gonakin da za su noma kusa da gari, lamarin da kan tilasta su jingine aniyarsu ta yin noma. Gwamnatin Nigeria dai, ta sha kira ga ‘yan kasar da su koma gona, la’akari da yadda Allah ya albarkaci kasar da wadatattun filayen noma da kuma yanayi mai kyau da za a iya noma kowane irin nau’in kayan abinci. | — | ||||||
| 6/20/26 | ambaliyar ruwarayuka+4 | — | — | Najeriyayammacin Afrika | ambaliyar ruwaNajeriya+3 | — | 19m 24s | ||
| 6/13/26 | air pollutionhealth impact+3 | — | RFI Hausa | — | air pollutionhealth+5 | — | 19m 58s | ||
| 6/6/26 | farmingfood security+3 | — | — | NajeriyaNigeria | Kananan manomaNoma+4 | — | 19m 32s | ||
| 5/23/26 | Nomataki+3 | — | RFI Hausa | Najeriya | taki jabumanoman Najeriya+3 | — | 19m 32s | ||
| 5/16/26 | agricultureclimate change+3 | — | NIMET | Arewacin Najeriya | farmersrainfall+5 | — | 18m 43s | ||
| 5/9/26 | weatheragriculture+3 | — | NiMet | Arewacin Najeriya | rainfallfarmers+5 | — | 18m 43s | ||
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 5/2/26 | water scarcityfamily issues+3 | — | — | Nigeria | clean waterNigeria+3 | — | 20m 00s | ||
| 4/25/26 | agriculturefood security+3 | — | RFI Hausa | Nijar | Nigeragriculture+3 | — | 20m 00s | ||
| 4/19/26 | youth activismregional development+3 | — | — | kaddamar da shi | youthNiger+8 | — | 18m 14s | ||
| 4/14/26 | agricultureeconomy+3 | — | — | — | Nigeronion farming+3 | — | 20m 00s | ||
| 4/4/26 | environmentagriculture+3 | — | — | — | deforestationNiger+3 | — | 20m 05s | ||
| 3/14/26 | weatherclimate+3 | — | — | indaKano da | NIMETrainfall prediction+5 | — | 20m 00s | ||
| 1/31/26 | agriculturedisease+3 | — | — | — | Tuta Absolutatomato disease+3 | — | 20m 00s | ||
| 1/11/26 | climate changeweather patterns+3 | — | — | musamman a Yankin arewacin ƙasar | climate changeweather changes+3 | — | 20m 06s | ||
| 12/13/25 | agricultureeconomics+3 | — | — | — | noman ranibarazana+3 | — | 20m 00s | ||
| 11/29/25 | agricultureconflict+3 | — | — | — | farmersherders+7 | — | 20m 01s | ||
| 11/15/25 | climate changeinternational relations+3 | Abubakar Ibrahim | — | Brazil | COP30climate change+3 | — | 20m 12s | ||
| 11/8/25 | environmentdisaster+3 | Micheal Kuduson | — | Damagaram | underground waterhouse collapse+5 | — | 20m 00s | ||
| 11/1/25 | Barazanar wutar daji da ke lakume gonakai a Jamhuriyar Nijar | A cikin wannan shirin ,za mu leko Jamhuriyar Nijar inda a duk shekara ake fuskantar barazanar wutar daji da ke lakume gonakai da cimaka. Hukumomin Nijar sun dau matakai domin kawo karshen wannan al'amari da manoma da kuma jama'a ke kuka a kai. | — | ||||||
| 10/25/25 | Yadda manoma suka karkata akalar noman barkono bana a Najeriya | Shirin wannan makon zai tare ne a jihar Kano dake Tarayyar Najeriya, inda aka samu manoma da dama a wasu yankuna da suka duƙufa wajen noman barkono a wannan shekarar. Ba shakka sun yi aiki tuƙuru, kuma haƙarsu ta cimma ruwa duba da ɗimbim barkono da suka girba. Wannan lamari dai ya tayar da hankalin waɗannan manoma, waɗanda sun sauya alƙibla ne saboda ganin yadda farashin amfanin gona dangin hatsi ya faɗi warwas a kasuwanni, kuma sun yi haka ne domin su more daga ribar da aka yi ta ci daga barkono, amma sai gashi lamarin ya yi musu ta leƙo ta koma. A kusan ilahirin kasuwannin kayan gwari, gani za ka yi ga barkono, wanda kafin yanzu yake tamkar gwal, sai ga shi yanzu masu saye su na mai tayin da suka ga dama. Masana sun yi ittifakin cewa, ba shakka rashin tsari da alƙibla wajen noma da kuma binciken halin da kasuwa ke ciki sun taka rawa ainun a wcikin wannan matsala da aka samu. Sai dai kuma, matsaloli na yanayi ma sun taka irin nasu rawar, domin akwai matsin lamba daga yadda tsarin ruwan sama ya sauya, da sauraan matsaloli da suka addabi ƙasar noma. Matsalar yanayi da muhalli na mummunan tasiri akan ko wane irin nau’i na noma. shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin, tare da Michael Kuduson. | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.