
Matsalar karancin tsaftataccen ruwa, na ci gaba da addabar iyalai a sassan Nigeria
From Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa
May 2, 2026 · 20 min
About this episode
The episode discusses the ongoing issue of clean water scarcity affecting millions of families in Nigeria and its broader implications on health and the environment.
Matsalar nan ta karancin tsaftataccen ruwa, na ci gaba da addabar miliyoyin iyalai a sassan Nigeria, kila ko saboda rashin samun damar jan ruwan famfo a gidajensu, ko kuma rashin samun ruwan daga hukumomin samar da ruwan famfo na jihohinsu, duk da makudan kudin da gwamnatocin jihohin ke warewa, da sunan samar da ruwa wa jama’arsu. Wannan matsala ba kawai ta tsaya kan iyalai da kan rasa ruwan amfanin yau da kullum a gidajensu ba, har ma tana shafar ingancin muhalli, kasancewar a kan muhallin a kan dawo, don neman ruwan a karshe.
Topics covered
- water scarcity
- public health
- environmental impact
- government responsibility
- family welfare
Keywords
- clean water
- Nigeria
- water supply
- government funding
- environmental quality
Mentioned in this episode
Places: Nigeria
More episodes of Muhallinka Rayuwarka
- Kananan manoma a Najeriya na nan kan tsarin noma na kaka da Kakanni · June 6, 2026 · 20 min
- Yawaitar takin jabu ya zamewa Manoman Najeriya ƙalubale a bana · May 23, 2026 · 20 min
- Sauyin Yanayi ya jefa Manoma cikin ruɗani kan lokacin da ya dace su fara shuka · May 16, 2026 · 19 min
- Yadda saukar ruwan sama na farko ya jefa manoma cikin ruɗani · May 9, 2026 · 19 min
- Karfafa gwiwa ga jama'a su koma noma a jamhuriyar Nijar · April 25, 2026 · 20 min
- Matasan kasashe 11 da ke cikin tsarin shingen kare Hamada suka kai rangadi a Nijar · April 19, 2026 · 18 min
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Muhallinka Rayuwarka podcast page.