Sauyin Yanayi ya jefa Manoma cikin ruɗani kan lokacin da ya dace su fara shuka

Sauyin Yanayi ya jefa Manoma cikin ruɗani kan lokacin da ya dace su fara shuka

May 16, 2026 · 19 min

About this episode

This episode discusses the confusion among farmers in Northern Nigeria regarding the appropriate time to start planting due to the first rainfall of the season and warnings from meteorological experts.

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya tattauna na a kan yadda samun saukar Ruwan Sama na farko a bana ya jefa manoma a jihohin Arewacin Najeriya cikin ruɗani dangane da lokacin da ya dace su fara shuka. Wannan na zuwa ne a yayin da hukumar hasashen Yanayi ta Najeriya wato NIMET, da uma wasu masana ke gargaɗi game da yiwuwar ɗaukewar ruwan saman da wuri, lamarin da zai yi janyo tafka hasarar akasarin amfanin gonar da aka shugka da wuri.

People in this episode

Host: RFI Hausa

Topics covered

Keywords

Mentioned in this episode

Organizations: NIMET

Places: Arewacin Najeriya

More episodes of Muhallinka Rayuwarka

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Muhallinka Rayuwarka podcast page.