
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Total monthly reach
Estimated from 1 chart position in 1 market.
By chart position
- 🇳🇬NG · News#893K to 10K
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
1.5K to 5K🎙 ~2x weekly·24 episodes·Last published 1w ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
3K to 10K🇳🇬100% - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
1.2K to 4K
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 10 epsHosts
Recent guests
No guests detected in recent episodes.
Recent episodes
Matsalar ambaliyar ruwa da kan dagula lamuran al’uma a Najeriya
Jun 20, 2026
Unknown duration
Masana na ci gaba da tsoratar da al'umma game da illolin da ke tattare da gurɓatacciyar iska
Jun 13, 2026
Unknown duration
Kananan manoma a Najeriya na nan kan tsarin noma na kaka da Kakanni
Jun 6, 2026
19m 32s
Yawaitar takin jabu ya zamewa Manoman Najeriya ƙalubale a bana
May 23, 2026
19m 32s
Sauyin Yanayi ya jefa Manoma cikin ruɗani kan lokacin da ya dace su fara shuka
May 16, 2026
18m 43s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/20/26 | ![]() Matsalar ambaliyar ruwa da kan dagula lamuran al’uma a Najeriya | Kamar kowace shekara, a bana ma ana hasashen samun ambaliyar ruwa a wasu ƙasashen yammacin Afrika, inda akan samu rasa rayuka da dukiya mai tarin yawa. A Najeriya, an sha samun hasarar rayuka a sanadin matsalar ambaliyar ruwan, da kan rutsa da wasu yankunan ƙasar. | — | ||||||
| 6/13/26 | ![]() Masana na ci gaba da tsoratar da al'umma game da illolin da ke tattare da gurɓatacciyar iska | A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan tasirin gurɓatacciyar iska ga lafiyar halittu da muhalli wato air pollution a turance. Iska na gurɓa ta ne ta hanyoyi da dama, kama daga hayaƙin na’urori wato injina a masana'antu, zuwa tarkacen bola ko kuma ƙone wasu abubuwa, wanda su ke kawo cikas ga yanayin muhalli tare kuma da kawo tazgaro ga lafiyar ɗan Adam. | — | ||||||
| 6/6/26 | ![]() Kananan manoma a Najeriya na nan kan tsarin noma na kaka da Kakanni✨ | agriculturefood security+3 | — | — | NajeriyaKaka da Kakanni | smallholder farmersNigeria+5 | — | 19m 32s | |
| 5/23/26 | ![]() Yawaitar takin jabu ya zamewa Manoman Najeriya ƙalubale a bana✨ | Nomataki+3 | — | RFI Hausa | Najeriya | taki jabumanoman Najeriya+3 | — | 19m 32s | |
| 5/16/26 | ![]() Sauyin Yanayi ya jefa Manoma cikin ruɗani kan lokacin da ya dace su fara shuka✨ | agricultureclimate change+3 | — | NIMET | Arewacin Najeriya | farmersplanting season+5 | — | 18m 43s | |
| 5/9/26 | ![]() Yadda saukar ruwan sama na farko ya jefa manoma cikin ruɗani✨ | weatheragriculture+3 | — | NiMet | Arewacin Najeriya | rainfallfarmers+5 | — | 18m 43s | |
| 5/2/26 | ![]() Matsalar karancin tsaftataccen ruwa, na ci gaba da addabar iyalai a sassan Nigeria✨ | water scarcitypublic health+3 | — | — | Nigeria | clean waterNigeria+3 | — | 20m 00s | |
| 4/25/26 | ![]() Karfafa gwiwa ga jama'a su koma noma a jamhuriyar Nijar✨ | agriculturefood security+3 | — | shinkafa | Jamhuriyar NijarNijar | Nigerfarming+3 | — | 20m 00s | |
| 4/19/26 | ![]() Matasan kasashe 11 da ke cikin tsarin shingen kare Hamada suka kai rangadi a Nijar✨ | youth activismregional development+3 | — | kasashe 11tsarin shingen kare Hamada | NijarTillaberi+4 | Nigeryouth rally+7 | — | 18m 14s | |
| 4/14/26 | ![]() Dalilan da suka sanya Manoma Albasa a Nijar fuskantar ƙalubale a bana✨ | agriculturechallenges+3 | — | Albasa | NijarJamhuriyar Nijar | Nigeronion farming+3 | — | 20m 00s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 4/4/26 | ![]() Yadda sare itace a Nijar ke haifar da koma baya wajen samun amfanin gona✨ | climate changeagriculture+3 | — | — | Nijar | deforestationagriculture+4 | — | 20m 05s | |
| 3/14/26 | ![]() Hukumar NIMET ta yi hasashen samun saukar ruwa da wuri a daminar bana a Najeriya✨ | weather forecastNigeria+4 | — | Hukumar Hasashen Yanayi ta Nijeriya NIMET | Tarayyar NajeriyaKano+3 | NIMETrainfall+6 | — | 20m 00s | |
| 1/31/26 | ![]() Yadda cutar tumatiri ta kasara manoma a wasu jihohin arewacin Najeriya | Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ tare da Michael Kuduson a wanan mako ya yi duba kan wata mummunar cutar tumatiri da ake kira Tuta Absoluta ko kuma cuta mai karya garkuwar tumatir. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin..... | — | ||||||
| 1/11/26 | ![]() Dalilan da masana suka ce su ke ƙara bayyana sauyin yanayi | Shirin muhallinka rayuwarka na wannan makon ya tattauna ne kan yadda sauyin yanayi ko dai na zafi ko na sanyi ko kuma damina ke bayyana ƙarara, musamman a yankin yammacin Afirka. Ga misali a Najeriya, ɗaya daga cikin sauye-sauyen yanayin da aka shaida shi ne rashin hunturu a shekarar bana, musamman a Yankin arewacin ƙasar, inda aka saba ganin kankamar Yanayin na sanyin mai tsanani daga ƙarshen watan Nuwamba ko farkon Disamba zuwa ƙarshen watan Janairu ko farkon Fabarairu. Gabanin fuskantar wannan lamari dai hatta yanayin damina da lokacin zuwanta ya sauya daga abinda aka saba da shi, batun da hatta a wasu wuraren da ke yankin Kudu maso yammacin Najeriya ma an shaida hakan. Tuni dai wannan al’amari na sauyin lokutan yanayin zafi da damina ko kuma sanyi ya zama abin tattaunawa a tsakanin jama’a dangane da dalilan da suka janyo hakan, da dai wasu sauran tambayoyi da ake da ƙishirwar neman amsoshinsu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare Nura Ado Suleiman............ | — | ||||||
| 12/13/25 | ![]() Noman rani na fuskanta barazana a Najeriya sabida tsadar kayan noma irinsu taki | Shirin, ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya yaɗa zango ne Tarayyar Najeriya, inda ya duba irin barazanar da noman rani ke fuskanta, musamman a wannan lokaci da farashin kayyakin gona suka faɗi warwas a yayin da farashin taki da sauran mahimman kayakin da ake amfaani da su wajen noman suke a can ƙololuwa. Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Michael Kuduson.......... | — | ||||||
| 11/29/25 | ![]() Yadda manoman Jamhuriyar Nijar ke fama da ɓarnar makiyaya a ƙarshen damina | Shirin muhallinka rayuwarka na wannan karon zai mayar da hankali ne kan irin fama da ake sha a karshen damina tsakanin manoman da suke tattarar Kayan gona da makiyayan dake dawowa daga kiwo zuwa wuraren da ake aikin noman a wasu sasaan Jamhuriyar Nijar. A duk karshen damana makiyayan da suka tafi mashekari wurin kiwon dabbobinsu inda ke da isassar ciyawa nesa da gonaki na sabkowa wuraren da ake aikin noma don ganawa da jama'a, sannan da samun sauran tarikicen da manoman suka bari a gonakansu. Sai dai a irin lokacin na komawar makiyayan ana samun rikicin dake faruwa ' tsakaninsu da manoman da ba su ida tattare Kayan da suka noma ba, kuma da yanda wasu makiyayan ke saurin komowa a lokacin da manoman ke tsaka da aiki, duk da an tanadi dokar da ta tsaida komi a kasar ta Nijar. | — | ||||||
| 11/15/25 | ![]() Abubakar Ibrahim kan taron sauyin yanayi na COP30 da ke gudana a Brazil | An buɗe taron Majalisar Dinkin Duniya a kan sauyin yanayi da ake kira COP 30 a Brazil inda masana muhalli da sauyin yanayi daga kasashen duniya za su mayar da hankali da kuma samar da dabaru kan sauyin yanayi. Za'a kwashe makwanni biyu ana gudanar da wannan taro wanda zai mayar da hankali a kan ci gaba ko akasin haka da aka samu a kan wannan matsala. | — | ||||||
| 11/8/25 | ![]() Yadda wani ruwa da ke ɓulɓulowa ta ƙasa ke zubar da gidaje da kashe bishiyu a Nijar | Shirin muhallinka rayuwarka na wannan yau zai maida hankalin ne kan wani ruwan dake bullowa daga kasa Wanda ya yi sanadiyar zubewar gidaje da kashe bishiyoyi da ga gurbata hanyoyi a unguwar Garin Malam ta Damagaram a Jamhuriyar Nijar. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson. | — | ||||||
| 11/1/25 | ![]() Barazanar wutar daji da ke lakume gonakai a Jamhuriyar Nijar | A cikin wannan shirin ,za mu leko Jamhuriyar Nijar inda a duk shekara ake fuskantar barazanar wutar daji da ke lakume gonakai da cimaka. Hukumomin Nijar sun dau matakai domin kawo karshen wannan al'amari da manoma da kuma jama'a ke kuka a kai. | — | ||||||
| 10/25/25 | ![]() Yadda manoma suka karkata akalar noman barkono bana a Najeriya | Shirin wannan makon zai tare ne a jihar Kano dake Tarayyar Najeriya, inda aka samu manoma da dama a wasu yankuna da suka duƙufa wajen noman barkono a wannan shekarar. Ba shakka sun yi aiki tuƙuru, kuma haƙarsu ta cimma ruwa duba da ɗimbim barkono da suka girba. Wannan lamari dai ya tayar da hankalin waɗannan manoma, waɗanda sun sauya alƙibla ne saboda ganin yadda farashin amfanin gona dangin hatsi ya faɗi warwas a kasuwanni, kuma sun yi haka ne domin su more daga ribar da aka yi ta ci daga barkono, amma sai gashi lamarin ya yi musu ta leƙo ta koma. A kusan ilahirin kasuwannin kayan gwari, gani za ka yi ga barkono, wanda kafin yanzu yake tamkar gwal, sai ga shi yanzu masu saye su na mai tayin da suka ga dama. Masana sun yi ittifakin cewa, ba shakka rashin tsari da alƙibla wajen noma da kuma binciken halin da kasuwa ke ciki sun taka rawa ainun a wcikin wannan matsala da aka samu. Sai dai kuma, matsaloli na yanayi ma sun taka irin nasu rawar, domin akwai matsin lamba daga yadda tsarin ruwan sama ya sauya, da sauraan matsaloli da suka addabi ƙasar noma. Matsalar yanayi da muhalli na mummunan tasiri akan ko wane irin nau’i na noma. shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin, tare da Michael Kuduson. | — | ||||||
| 10/19/25 | ![]() Masana game da fallen da ke bai wa ɗan Adam kariya daga sinadaran hasken rana | A wannan makon, shirin zai mayar da hankali ne akan wani rahoton da masana suka fitar, wanda ke nuna cewa fallen nan ko shimfidar da ke bai wa ɗan Adam kariya daga wasu sinadaran hasken rana masu haɗari, da ake kira Ozone Layer, wanda kafin yanzu ake bayyana damuwa a game da lalacewar da ya fara yi, sakamakon ayyukan da ɗan Adam ke aiwatarwa ya fara gyaruwa. Sai ku biyo mu domin za mu tattaunawa da masana, shehunnan malamai akan wannan maudu’i. Latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin 'MUHALLINKA RAYUWARKA' tare da Michael Kuduson....... | — | ||||||
| 10/11/25 | ![]() Alfanun cibiyar bunƙasa noma a jihar Kano ga ci gaban samar da abinci a Najeriya | Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Michael Kuduson a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda aka samar da wata katafariyar cibiyar bunƙasa harkokin noman Damuna dana Rani ga al'ummar jihar Kano wadda aka samar a garin Kadawa da ke ƙaramar hukuamr Garin Malam. bayanai sun ce wannan cibiyar bunƙasa noma na ƙunshe da tarin kayakin buƙata a lokacin noman walau na rani ko kuma na damuna duk dai a ƙoƙarin haɓaka harkar noma a jihar ta Arewa maso yammacin Najeriya. Bankin Musulunci da haɗin gwiwar gwamnatin jihar Kanon ne suka samar da wannan cibiya wadda ta laƙume biliyoyin dalolin Amurka ƙarƙashin shirin KSSB na haɓaka noma bisa kulawar SASAKAWA. Ku latsa alamar tsari don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson..... | — | ||||||
| 9/27/25 | ![]() Yadda manoma a Jahuriyar Nijar suka koma noman Gyaɗa da Gujiya gadan-gadan | Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda manoma a Nijar suka koma noman Gyaɗa da riɗi gadan-gadan bayan sun yi watsi da shi tsawon shekaru, saboda matsaloli da noman ke fuskanta.Maraɗi ce kan gaba a noma Gyada ko Gujiya shekaru aru aru, sai Zinder da kuma Doso, waɗanda suka taimaka wajan hada-hadar kasuwancin Gyaɗa har a Kano inda ake tattara Dalar Gyadar.Yawan noman Gyadar ne ma ya sa turawan mulkin mallaka suka kafa masana’antar sarrafa man Gyada a 1943 a Maraɗi. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson........... | — | ||||||
| 9/20/25 | ![]() Ƙorafin makiyaya a Jigawa kan yadda ake saida filayen kiwo | Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wata matsala da ta kunno kai tsakanin makiyaya da manoma a yankin ƙananan hukuomin Guri da Kiri Kasamma da kuma Kaugama na jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, inda Fulani makiyaya suka koka kan yadda aka salwantar da wuraren kiwon dabbobinsu da wurin shayar da su. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson........... | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
