Nijar ta bayar da umarnin garƙame masallatai bayan kammala sallar farilla

Nijar ta bayar da umarnin garƙame masallatai bayan kammala sallar farilla

May 5, 2026 · 10 min

About this episode

The episode discusses the Niger government's order to close mosques after the completion of prayers for security reasons.

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta bayar da umarnin garƙame masallatai, da zarar an kammala sallolin farilla, tare da tabbatar da cewa an hana jama’a kwana a wuraren ibada ciki har da makarantun Islamiyya. Tuni ministan cikin gida ya sanar da gwamnoni, shugabannin ƙananan hukumomi da sarakunan gargajiya matakin a hukumance, saboda dalilai na tsaro. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...

Topics covered

Keywords

Mentioned in this episode

Organizations: Gwamnatin Jamhuriyar Nijar, makarantun Islamiyya

More episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.