
Episode discusses public opinions on the electoral law for Nigeria's 2026 elections.
A Najeriya, yayin da ƙasar ke ci gaba da ɗaura ɗamarar tunkarar zaɓukan gama-gari a shekara mai zuwa, yanzu haka ana ci gaba da mahawara dangane da abubuwan da ke ƙunshe a dokar zaɓe ta 2026 wadda a ƙarƙashinta ne komai zai gudana. Dokar dai na ƙunshe da sauye-sauye da dama saɓanin waɗanda aka sha jarrabawa a zaɓukan da suka gabata. Saboda haka za mu so jin ra’ayoyinku a game da alfahu ko rashin alfanunta wajen samar da tsaftaccen zaɓe a Najeriya. Latsa alamar sauti don jin ra'ayoyi mabanbanta...
Places: Najeriya
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.