
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Est. Listeners
Insufficient chart data. Estimates will improve as the show charts.
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
N/A🎙 Daily cadence·23 episodes·Last published 3d ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
N/A - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
N/A
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 22 epsHost
Recent guests
Recent episodes
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda matsalar tsaro ke kawo tarnaƙi ga manoma
Jun 24, 2026
Unknown duration
Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙaryata zargin kisan Kiristoci da MDD ta yi
Jun 23, 2026
Unknown duration
Ra'ayoyin masu sauraro kan taƙaddamar ƴan siyasa a kotunan Najeriya
Jun 18, 2026
Unknown duration
Ra'ayoyin masu sauraro kan ganawar shugabannin Nijar da Benin
Jun 3, 2026
9m 12s
Saƙon gaisuwar sallah daga masu bibiyar shafin RFI
May 27, 2026
10m 33s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/24/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda matsalar tsaro ke kawo tarnaƙi ga manoma | Yayin da damina ta fara kankama a Tarayyar Najeriya, wani abu da ake fargaba shi ne yadda matsalar tsaro ke iya haddasa tarnaki ga aikin gona hatta ma a wannan shekara. Kusan a kowace rana za a samu labarin cewa an kai hare-hare kan manoma da kan yi sanadiyyar kisa, yin garkuwa domin neman kuɗin fansa, yayin da a wasu lokuta ake tilasta wa manoman biyan haraji kafin ba su damar shiga gonakinsu. Latsa alamar sauti don sauraren shirin... | — | ||||||
| 6/23/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙaryata zargin kisan Kiristoci da MDD ta yi | Tawagar da Majalisar Ɗinkin Duniya ta tura zuwa Najeriya don gudanar da bincike a game da zargin kisa, yin garkuwa da mutane da kuma tilasta wa wasu barin muhallansu saboda dalilai na addini, ta ce wannan ba gaskiya ba ne. Jagorar tawagar Farfesa Nazila Ghanea, a ƙarshen ziyarar gani da ido ta kai a ƙasar, ta ce mutane na yin waɗannan zarge-zarge ne saboda gazawar gwamnati wajen ba su kariya da kuma gaza hukunta waɗanda ke aikata laifukan. Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai. Latsa alamar sauti don sauraren shirin... | — | ||||||
| 6/18/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan taƙaddamar ƴan siyasa a kotunan Najeriya | Yayin da ake shirin gudanar da zaɓuka cikin watan Fabarairun shekaru mai zuwa a Najeriya, wani abu da ke faruwa shi ne taƙaddamar ƴan siyasa a gaban kotunan ƙasar. Kusan a kowane mako, za a ji cewa kotu ta yanke hukunci kan jam’iyyun siyasa, lamarin da ke iya nisantar da su daga tsayawa takara a waɗannan zaɓuka. Wannan ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku akai. Latsa alamar sauti don sauraren shirin... | — | ||||||
| 6/3/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan ganawar shugabannin Nijar da Benin✨ | NijarBenin+4 | — | Jamhuriyar BeninNijar | — | NijarBenin+5 | — | 9m 12s | |
| 5/27/26 | ![]() Saƙon gaisuwar sallah daga masu bibiyar shafin RFI✨ | Sallahtattalin arziƙi+3 | — | — | Musulmi | SallahMusulmi+3 | — | 10m 33s | |
| 5/21/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta✨ | audience opinionscurrent events+3 | — | — | — | audience opinionsHausa+3 | — | 10m 00s | |
| 5/20/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan yarjejeniyar Nijar da kamfanin ƙasar China✨ | NigerChina+4 | — | CNPCN | NijarChina | NigerChina+5 | — | 10m 04s | |
| 5/19/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan giɓin kuɗaɗe da WHO ke fuskanta✨ | healthcare fundingAfrica's health systems+3 | — | WHO | GhanaAmurka+2 | WHOhealthcare+6 | — | 10m 15s | |
| 5/14/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙara yawan jihohi a Nijar✨ | Nijarjihohi+3 | — | Gwamnatin Nijar | Nijar | Nijarjihohi+5 | — | 10m 24s | |
| 5/13/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan taron Afrika da Faransa da aka kammala a Kenya✨ | Africa-France relationsinvestment+3 | — | Faransa | Kenya | AfricaFrance+5 | — | 10m 42s | |
| 5/5/26 | ![]() Nijar ta bayar da umarnin garƙame masallatai bayan kammala sallar farilla✨ | security measuresreligious practices+3 | — | Gwamnatin Jamhuriyar Nijarmakarantun Islamiyya | — | Nigermosque closure+3 | — | 10m 08s | |
| 5/4/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan ranar ƴancin aikin jarida ta duniya✨ | freedom of the pressjournalism+3 | — | Reporters Without Borders | — | press freedomjournalism+4 | — | 10m 43s | |
| 5/1/26 | ![]() Ra'aoyin Masu Saurare na ranar Jumma'a 1 ga watan Mayun 2026✨ | ra'ayoyitsokaci+3 | — | — | — | ra'ayoyimasu sauraro+3 | — | 10m 34s | |
| 4/30/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan dokar zaɓen Najeriya ta 2026✨ | zaɓedokar zaɓe+3 | — | — | Najeriya | Najeriyazaɓe+3 | — | 10m 00s | |
| 4/23/26 | ![]() An fara shari'ar mutanen da ake zargi da yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu✨ | newspolitics | — | — | — | shari'ayunkurin kifar da gwamnati+6 | — | 9m 38s | |
| 4/17/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabambanta✨ | economypolitics+1 | — | — | zamantakewa da dai sauransu | tattalin arziƙisiyasa+3 | — | 10m 11s | |
| 4/7/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan biyan bashin Triliyan 3 da Najeriya ta yiwa fannin lantarki✨ | newspolitics+3 | — | — | — | Naira tiriliyan ukubiyan bashin+3 | — | 10m 21s | |
| 4/6/26 | ![]() Ra'ayoyin masu saurare kan dokar samar da mataimakin shugaban ƙasa a Kamaru✨ | politicslaw+3 | — | — | — | CameroonPaul Biya+4 | — | 10m 00s | |
| 3/23/26 | ![]() Ra'ayoyin masu saurare kan yadda yaƙin Gabas ta tsakiya ya haddasa tsadar kayan masarufi✨ | Middle East conflicteconomic impact+3 | — | — | huɗu damakamashi | Gabas ta Tsakiyarikicin+3 | — | 10m 24s | |
| 3/19/26 | ![]() Ra'ayoyin masu saurare kan matakin CAF na kwace nasarar AFCON daga Senegal✨ | sportspolitics+3 | — | CAF | Senegalinda tuni | CAFAFCON+3 | — | 10m 04s | |
| 3/12/26 | ![]() Yadda farashin makamashi ya yi tashin gwauro zabi a duniya✨ | energy pricesgeopolitics+3 | — | — | Iran | crude oil pricesUS Israel conflict+3 | — | 9m 41s | |
| 3/4/26 | ![]() Yadda yaƙin Gabas ta Tsakiya ya haifar da tsadar makamashi a duniya✨ | energy pricesMiddle East conflict+3 | — | — | — | Israeli conflictIran+3 | — | 9m 55s | |
| 2/23/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan harajin yin wa'azi da ƴan bindiga suka sanya a Kebbi✨ | terrorismreligion+3 | — | — | — | terrorist groupUtono+3 | — | 10m 00s | |
| 2/19/26 | ![]() Ra'ayoyin masu sauraro kan fargabar fuskantar ƙarancin abinci saboda gobarar Singa✨ | food securityeconomic impact+3 | Kabiru Muhammad Ɗan Bauchi | — | jama’a nekasancewar kasuwar+1 | food pricesSinga market+5 | — | 10m 00s | |
Showing 24 of 23
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
