
The episode discusses the importance of mutual respect among religions and the social implications of a recent visit by Vatican representatives to the Sultan of Sokoto.
Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku, ya ce mutunta addinan juna, daina furta kalaman ƙiyayya ko tsatsauran ra’ayi, abubuwa ne da za su iya taimakawa ta fannin kyautata zamantakewa a tsakanin al’umma. Wannan dai gargaɗi ne da ke ƙunshe a sanarwar da aka fitar bayan ganawar da aka yi a babban masallacin birnin Abuja tsakanin mai alfarma Sarkin Musulmin da kuma tawagar manyan jami’an Fadar Vatican ƙarƙashin jagorancin Archibishop Paul Richard Gallaghera. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...
Organizations: Fadar Vatican
Places: Najeriya, birnin Abuja
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.