
The episode discusses the impact of flooding in West African coastal cities, including loss of life and property damage.
Birane da dama da ke gaɓar ruwan tekun ƙasashen Yammacin Afrika sun fuskanci ambaliyar ruwa wadda ta haddasa asarar rayuka da kuma salwatar dukiyoyi masu tarin yawa. Birnin Accra na ƙasar Ghana da Abidjan Ivory Coast, a can ne aka samu asarar rayuka, yayin ambaliyar ta haddasa ɓarna ga gidaje da kadarori a biranen Lagos, Cotonou, Lome da sauransu. Lura da abin da ya faru a waɗannan birane da kuma yadda damina ke ci gaba da sauka, shin ko akwai waɗansu matakai da ku ke saboda kasancewa a cikin shirin ko-ta-kwana? Latsa alamar sauti don sauraren shirin...
Places: Ghana, Ivory Coast, Lagos, Cotonou, Lome, Accra
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.