Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙara yawan jihohi a Nijar

Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙara yawan jihohi a Nijar

From Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

May 14, 2026 · 10 min

About this episode

The episode discusses the Niger government's proposal to increase the number of states from 8 to 19 by creating 11 new ones.

Gwamnatin Nijar ta fitar da wani daftari da ke ƙara adadin jihohi zuwa 19 ta hanyar ƙirƙiro sabbin 11 a maimakon 8 da ake da su a kasar yau kusan shekaru 30 kenan. Gwamnatin ta ce za ta ƙirƙiri sabbin jihohi da kuma gundumomi ne domin samar da ci gaba da ta hanyar ƙara matso da jama’a zuwa kusa da hukuma. Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...

Topics covered

  • Nijar
  • jihohi
  • ci gaba
  • gundumomi
  • hukumomi

Keywords

  • Nijar
  • jihohi
  • gundumomi
  • ci gaba
  • hukumomi
  • ra'ayoyi
  • masu sauraro

Mentioned in this episode

Organizations: Gwamnatin Nijar

Places: Nijar

More episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.