Ra'ayoyin masu sauraro kan taron Afrika da Faransa da aka kammala a Kenya

Ra'ayoyin masu sauraro kan taron Afrika da Faransa da aka kammala a Kenya

May 13, 2026 · 11 min

About this episode

The episode discusses the recent Africa-France summit held in Kenya and the investment plans announced by France.

A taron Afirka da Faransa da aka kammala jiya talata a ƙasar Kenya, Faransa ta sanar da shirin saka jarin Euro bilyan 23 don ƙarfafa kasuwanci tsakanin ɓangarorin biyu. Shugaba Emmanuel Macron ne ya sanar da haka, yana mai cewa daga yanzu ɓangarorin biyu za su gudanar da mu’amala ce irin ta ba ni gishiri in ba ka manda a maimakon bai Afirka tallafi kamar yadda ake yi a baya. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...

More episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.