Ra'ayoyin masu sauraro kan tsadar mai duk da faɗuwar farashinsa a duniya

Ra'ayoyin masu sauraro kan tsadar mai duk da faɗuwar farashinsa a duniya

June 30, 2026 · 10 min

About this episode

The episode discusses the ongoing high prices of oil in Nigeria despite a global decrease in crude oil prices due to US-Iran negotiations.

Duk da cewa an samu faɗuwar farashin ɗanyan man fetur a kasuwar duniya sakamakon sulhun tsakanin Amurka da Iran, amma har yanzu ana ci gaba da fama da tsadar wannan makamashi a mafi yawan ƙasashen duniya. A Najeriya tuni Hukumar kare masu amfani da kayan masarufi ta ƙasar ta yi gargaɗin cewa ko dai dillalan mai su karya farashi ko kuma ta ɗauki matakan ladaftarwa a kansu. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...

Topics covered

Mentioned in this episode

Organizations: Hukumar kare masu amfani da kayan masarufi

Places: Najeriya, Amurka, Iran

More episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.