
Ana fuskantar koma bayan koyan harshen larabci a arewacin Najeriya
From Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa
February 3, 2026 · 10 min
About this episode
This episode discusses the reasons behind the decline in effective Arabic language learning among secondary school students in Northern Nigeria compared to previous years.
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako tare da Shamsiyya Haruna ya mayar da hankali ne kan dalilan da suka haddasa rashin koyon ingantaccen larabci tsakanin daliban sakandare a arewacin Najeriya, sabanin lokutan baya. A shekarun baya, alkaluma sun nuna cewa kusan kaso hamsin na larabcin da Dalibai ke koya suna samun sa ne a makarantun boko ba lallai sun sun halarci makarantun Arabiya, al’amarin dake neman zama tarihi a wannan zamani. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......
Topics covered
- education
- language learning
- Arabic language
- secondary education
- Northern Nigeria
Keywords
- Arabic language
- secondary school
- Northern Nigeria
- education decline
- historical context
More episodes of Ilimi Hasken Rayuwa
- Yadda talauci ke hana ɗalibai cikar burinsu · June 9, 2026 · 10 min
- Shirin kawar da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na samun nasara a Jigawa · June 2, 2026 · 10 min
- Ɗimbin matasa na haƙura da karatun boko saboda rashin tabbas kan samun aiki · May 19, 2026 · 10 min
- An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a Najeriya · May 12, 2026 · 10 min
- Tasirin fasahar zamani wajen bunƙasuwar aikin jarida · May 5, 2026 · 10 min
- Yadda makarantun tsangaya suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani · April 28, 2026 · 10 min
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Ilimi Hasken Rayuwa podcast page.