Ra'ayoyi sun banbanta kan amfani da fasahar AI wajen yin tiyata

Ra'ayoyi sun banbanta kan amfani da fasahar AI wajen yin tiyata

February 24, 2026 · 10 min

About this episode

This episode discusses the implications of integrating AI technology in surgery and the concerns it raises regarding human life.

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako a wannan makon, ya mayar da hankali kan binciken da ya gano cewa shigar fasahar AI cikin fannin tiyata na haifar da wasu matsaloli masu kama da barazana ga rayuwar ɗan adam, kan haka ne ma muka zanta da masana a fannin kimiyya da kuma ɓangaren lafiya, inda muka jiyo ra’ayoyin mutane game da yadda wasu ke yarda AI ya duba lafiyarsu har ta kai ga tiyata a wasu lokutan. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna............

Topics covered

Keywords

Mentioned in this episode

Places: ya mayar da hankali, kan haka, inda

More episodes of Ilimi Hasken Rayuwa

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Ilimi Hasken Rayuwa podcast page.