
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Total monthly reach
Estimated from 1 chart position in 1 market.
By chart position
- 🇳🇬NG · News#198500 to 3K
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
250 to 1.5K🎙 Weekly cadence·24 episodes·Last published 2d ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
500 to 3K🇳🇬100% - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
200 to 1.2K
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 14 epsHosts
Recent guests
Recent episodes
Yadda Hausawa ke cin kasuwar abincin gargajiya a Saudiyya
Jun 23, 2026
Unknown duration
Yadda kiɗan Gurmi ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa
Jun 16, 2026
Unknown duration
Yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da gagarumin taron sada zumunci
Jun 9, 2026
10m 14s
Gombe: Fulani sun yi taro kan warware matsalolin da ke ɓata musu suna
May 28, 2026
10m 37s
Yadda al'ummar wani gari suka riƙe Al'adar da suke kira da "Sai kowa ya zo"
May 12, 2026
10m 21s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/23/26 | ![]() Yadda Hausawa ke cin kasuwar abincin gargajiya a Saudiyya | Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoullaye Issa a wannan mako ya yi duba kan yadda Hausawa ke ɗabbaƙa al'adunsu ta hanyar hada-hadar abincin gargajiya a ƙasa mai tsarki ko kuma Saudi Arabiya. Kamar yadda ya ke sanannen abu, Hausawa kan rungumi mabanbantan sabbin al'adu amma yana matuƙar wahala a garesu su yi watsi da abincin da suturarsu, wannan ya sanya samun kasuwannin abincin gargajiya da dama a ƙasa mai tsarki sakamakon yawaitar Hausawa ko dai ƴan safara ko kuma masu Ibada koma mazauna wannan ƙasar ta Saudiyya. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 6/16/26 | ![]() Yadda kiɗan Gurmi ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa | Shirinmu na yau ya leƙa sassan arewacin Najeriya da Jamhuriyar Nijar, tare da duba yadda wani fitaccen kiɗan gargajiya, wato kiɗan Gurmi, ke fuskantar barazanar bacewa a fadin ƙasar Hausa. Shin me ke janyo haka, kuma wane canji fasahar zamani ta kawo? Gurmi, kayan kiɗa ne da aka sani tun kaka da kakanni, wanda ƙera ta hanyar amfani da ƙoƙon ƙwarya da aka rufe shi da fatar dabba, musamman fatar guza, sannan a ɗaura masa tsirkiya guda biyu ko uku. A cikin shekarun da suka gabata, manyan mawaƙa irinsu Rabi'u mai Gurmi Gumel da Rabe mai Gurmi Jibia sun zagaya duniya suna baje kolin wannan fasaha. Amma a yau, idan ka zagaya biranen ƙasar Hausa, da kyar kake jin sautin wannan kiɗa, maimakon haka, sautin kiɗan na’urorin zamani na matasa sune suka mamaye ko'ina. Duk da wannan ƙalubale, wasu mawaƙan zamanin na ƙoƙarin haɗa sautin gurmi da kiɗan zamani don janyo hankalin matasa da kuma kaucewa ɓacewar wannan muhimmin kiɗa na al'ada. | — | ||||||
| 6/9/26 | ![]() Yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da gagarumin taron sada zumunci✨ | HausawaJamus+3 | — | RFI Hausa | Jamus | HausawaJamus+3 | — | 10m 14s | |
| 5/28/26 | ![]() Gombe: Fulani sun yi taro kan warware matsalolin da ke ɓata musu suna✨ | Fulani culturecommunity gathering+3 | — | Al'adunmu na GadoAl'adun Gargajiya+1 | Gombegarin Gombe | FulaniGombe+5 | — | 10m 37s | |
| 5/12/26 | ![]() Yadda al'ummar wani gari suka riƙe Al'adar da suke kira da "Sai kowa ya zo"✨ | cultural traditionscommunity practices+2 | — | — | Yankin Arewacin Najeriya | cultural traditionNigerian customs+3 | — | 10m 21s | |
| 5/5/26 | ![]() Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun Hausawa✨ | Hausa literaturecultural values+3 | — | Magana Jari da jikiUwar Gulma+1 | — | Hausaliterature+4 | — | 11m 10s | |
| 4/21/26 | ![]() Rawar da mayaƙa suka taka zamanin da a Masarautun ƙasar Hausa✨ | newspolitics+3 | — | — | — | mayaƙamasarautun gargajiya+3 | — | 10m 28s | |
| 4/7/26 | ![]() Yadda kiɗan shantu ke ƙoƙarin ɓacewa duk da shaharar da ya yi a shekarun baya✨ | musiccultural heritage+3 | — | — | — | Shantu musiccultural heritage+4 | — | 10m 05s | |
| 1/27/26 | ![]() Yadda bikin addinin gargajiya na Vodun ke gudana a Jamhuriyar Benin (2)✨ | religionculture+3 | — | — | Vodun | Voduntraditional religion+3 | — | 10m 20s | |
| 1/20/26 | ![]() Yadda bikin addinin gargajiya na Vodun ke gudana a Jamhuriyar Benin✨ | traditional religionVodun+3 | — | — | — | Voduntraditional religion festival+3 | — | 10m 12s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 1/13/26 | ![]() Hausawan Turai na fuskantar barazanar ɓacewar harshe da al'adunsu✨ | language preservationcultural heritage+3 | Alhaji Surajo Jan KaɗoMai Martaba Sarkin Daura Dakta Umar Faruk Umar | — | Paris | Hausawan Turaibacewar harshen Hausa+3 | — | 10m 02s | |
| 1/6/26 | ![]() Yadda aka gudanar da bikin nuna al'adu na masarautar Jiwa a Abuja✨ | cultureevents+3 | — | — | — | bikin al'adumasarautar Jiwa+3 | — | 9m 32s | |
| 12/2/25 | ![]() Yadda aka gudanar da bikin naɗin sarautar sarkin Komadugu a Maraɗi✨ | newspolitics+3 | — | — | — | bikin nadin sarautarsarkin Komadugu+3 | — | 9m 55s | |
| 11/25/25 | ![]() Yadda sana'ar sassaƙar Turmi ke fuskantar koma baya sabida ci gaban zamani✨ | traditional craftscultural heritage+3 | — | — | akan hadata da Turmin babba da ƙarami kana da kumabaya da kuma | sassaƙar Turmial'adun gargajiya+3 | — | 9m 44s | |
| 11/18/25 | ![]() Yadda ƴan siyasa ke katsalandan a harkokin masarautu a Najeriya✨ | politicstraditional governance+1 | — | — | Najeriya | ƴan siyasakatsalandan+3 | — | 8m 42s | |
| 11/4/25 | ![]() Bikin Kalankuwar farfaɗo da al'adun Hausawa a jihar Kano ta Najeriya✨ | cultural heritagetraditional music+3 | — | — | Najeriya | Kalankuwar farfaɗoHausawa+5 | — | 10m 01s | |
| 10/28/25 | ![]() Yadda al'adar ''Ƴar zaman Ɗaki'' ta zama tarihi tsakanin hausawa | Shirin Al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda sananniyar al'adar nan ta zaman ɗaki ke ƙoƙarin shuɗewa tsakanin al'ummar Hausawa. Shekaru aru-aru, da zarar an yi auren budurwa a ƙasar Hausa akan haɗata da ƙaramar yarinya da za ta yi mata zaman ɗaki, wanda a wasu lokutan anje kenan domin galibi aure ke raba wannan ƙaramar yarinya da gidan, kodayake wasu kan shafe wani wa'adi ne gabanin komawa gaban iyayensu na ainahi. Sai dai a ƴan shekarun nan wannan al'ada da kan yi tasiri wajen ƙarfafa zumunci ta zama tarihi, walau ko saboda yanayi na rayuwa, ko kuma saboda yadda aka tsagaita da auren ƴammata masu ƙarancin shekaru da dai sauran dalilai. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin... | — | ||||||
| 10/21/25 | ![]() Yadda aka gudanar da bikin makiyaya na Cure Salee a Jamhuriyar Nijar | Shirin a wannan mako ya yi tattaki ne, zuwa ƙauyen Ingal da ke Yankin Agadez a jamhuriyyar Nijar, domin waiwayar gagarumin bikin makiyaya da ƙabilu daban-daban da ake yi wa laƙabi da 'Cure Salee' wanda aka saba yi duk shekara. Bikin makiyayan na Cure Salee ya gudana ne a tsakanin ranakun 4 zuwa 6 ga watan da muke ciki na Oktoba. Manufar bikin ita ce yadda za a ƙarfafa haɗin kai tsakanin makiyaya domin kafa ginshiƙin zaman lafiya mai ɗorewa a tsakanin ƙabilu. Bikin na bana ya samu halattar ƙabilun Fulani da na Abzinawa da Larabawa a Nijar ɗin da wasu daga Najeriya, da Mali da burkina Faso da kuma Aljeriya. Latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Sulaiman............... | — | ||||||
| 10/14/25 | ![]() Yadda sana'ar kaɗi ke gab da gushewa tsakanin al'ummar Hausawa | Shirin al'adunmu na gado tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya mayar da hankali ne kan gushewar sana'ar kaɗi a ƙasar Hausa duk da kasancewarta guda cikin sana'o'in Hausawan suka gada kaka da kakanni. Galibi sana'o'in Hausawa na tafiya ne da tsarin rayuwa da zamantakewar jama'a, cikin wannan kuwa har da sana'ar kaɗi wadda galibi dattawa Mata suka fi ƙwarewa akai, kodayake wannan sana'a na gab da gushewa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 10/7/25 | ![]() Banbanci tsakanin maita da tsafi a mahangar al'adu da addini | Shirin Al'adunmu na Gado tare da Nura Ado Suleiman a wannan mako, ya mayar da hankali kan manufar Maita da kambun baka a mahangar al'adu da kuma addini, a wani yanayi da ake yiwa wannan abubuwa biyu mabanbantan kallo. Duk da cewa wasu na yiwa waɗannan abubuwa biyu kallon abu guda, amma a wasu na kallon abubuwan biyu a matsayin mabanbanta kasancewar guda akan sameshi ne haka suddan yayinda ɗayan kuma ake iya haifar mutum da shi. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 9/23/25 | ![]() Yadda aka bar baya da ƙura a girmamawar da ka yiwa Rarara da digirin Dakta | Shirin Al’adunmu na Gargajiya tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya sake waiwayar fagen Waƙa guda daga cikin fannoni masu tasiri a Adabin Harshen Hausa la’akari da gudunmawar waƙoƙin da kuma mawaƙan da ke rera su wajen bunƙasa harshen. Tun cikin makon jiya masana da sauran jama’ar gari ke tofa albarkacin bakunansu akan karramawar da wata Jami’a mai suna European-American University ta yi wa fitaccen mawaƙin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, wanda ta bai wa Digirin Girmamawa na Dakta. Reshen Jami’ar da bayanai a yanar gizo suka nuna cewar hedikwatarta na ƙasar Faransa ne ta yi bikin Karrama mawaƙi Raran ne a Abuja, ranar Asabar, 20 ga watan nan na Satumba, taron da ya samu halartar wasu fitattun mutane. Sai dai Kash! ‘yan sa’o’i bayan bikin da aka yi Jami’ar da ake alaƙanta da Turai da Amurka ta ce ba ta fa san zance ba, domin ba da yawunta aka miƙa wa fitaccen mawaƙin siyasar Digirin na Girmamawa ba, zalika dukkanin mutanen da suka yi iƙirarin alaƙanta kansu da ita ta barranta da su, domin sun yaudari mutane ne da sunanta domin samun damar karɓar na goro a huce. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 9/16/25 | ![]() Sannu a hankali sana'ar ƙira na shuɗewa a jihar Agadez ta Jamhuriyar Nijar | Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda sannu a hankali sana'ar kira ke shudwa musamman ta ƴan Kabilar Abzinawa da ke jihar Agadez a jamhuriyar Nijar. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Issa. | — | ||||||
| 9/2/25 | ![]() Bikin cika shekaru 10 da fara Ranar Hausa ta Duniya - kashi na biyu | Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya ɗora ne akan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif. | — | ||||||
| 8/26/25 | ![]() Bikin cika shekaru 10 da faro bikin ranar Hausa ta duniya | Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya tattauna ne a kan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif. Fitaccen ɗan Jarida daga Najeriya Abdulbaqi Aliyu Jari shi ne ya jagoranci assasa wannan rana mai muhimmanci ga Harshen Hausa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman............... | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
