
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Total monthly reach
Estimated from 1 chart position in 1 market.
By chart position
- 🇳🇬NG · Science#192500 to 3K
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
150 to 900🎙 Daily cadence·24 episodes·Last published 2w ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
500 to 3K🇳🇬100% - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
200 to 1.2K
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 17 epsHosts
Recent guests
Recent episodes
Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi
Jun 8, 2026
10m 11s
Illolin magungunan matsi ga lafiyar mata
Jun 1, 2026
10m 06s
Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata
May 25, 2026
9m 59s
Abubuwan da ya kamata a sani kan sabuwar cutar Hantavirus da ta ɓulla
May 18, 2026
10m 06s
Yadda ake gudanar da yaƙi da cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta
May 11, 2026
9m 37s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/8/26 | ![]() Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi✨ | gyaran jikilaunin fata+4 | — | RFI Hausa | — | gyaran jikilaunin fata+4 | — | 10m 11s | |
| 6/1/26 | ![]() Illolin magungunan matsi ga lafiyar mata✨ | magungunan matsilafiyar mata+3 | — | RFI Hausa | — | magungunan matsilafiya+3 | — | 10m 06s | |
| 5/25/26 | ![]() Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata✨ | healthwomen's health+3 | — | — | — | women's diseasesreproductive health+3 | — | 9m 59s | |
| 5/18/26 | ![]() Abubuwan da ya kamata a sani kan sabuwar cutar Hantavirus da ta ɓulla✨ | Hantaviruspublic health+3 | — | Majalisar ɗinkin duniya | ArgentinaCape Verde+1 | Hantavirusdisease outbreak+5 | — | 10m 06s | |
| 5/11/26 | ![]() Yadda ake gudanar da yaƙi da cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta✨ | poliopublic health+4 | — | RFI Hausa | NijarNajeriya | polioNiger+5 | — | 9m 37s | |
| 5/4/26 | ![]() Wani bincike ya gano yadda kashi 13 na al'ummar Ghana ke rayuwa cutar ƙoda✨ | healthkidney disease+3 | — | ma’aikatar lafiyar Ghana | Ghana | kidney diseaseGhana+3 | — | 9m 51s | |
| 4/27/26 | ![]() Yadda tsananin zafin bana ke barazana ga lafiyar jama’a a Arewa✨ | healthclimate+3 | Abdullahi Isma’ila ƙwalwa | — | ArewaNajeriya | extreme heathealth risks+3 | — | 10m 12s | |
| 4/20/26 | ![]() An samu raguwar haihuwa a Najeriya sakamakon rungumar tsarin tazarar Iyali✨ | healthfamily planning+3 | — | NPCNDHS | — | NDHS reportbirth rate decline+3 | — | 10m 05s | |
| 4/13/26 | ![]() Yadda Cutar Sankarau ke barazana ga wasu ƙasashen yammacin Afirka✨ | healthdisease+3 | — | — | — | meningitisSankarau+3 | — | 9m 55s | |
| 4/6/26 | ![]() Kalubalen da ake fuskanta wajan yaki da cutar babban tari ko tuberculosis✨ | tuberculosishealth challenges+3 | — | — | — | tuberculosishealth issues+3 | — | 10m 01s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 3/30/26 | ![]() Najeriya ta karɓi sabbin alluran rigakafin cutar HIV✨ | healthHIV+3 | — | — | Najeriya | HIVAIDS+3 | — | 10m 19s | |
| 3/23/26 | ![]() Haɗarin cizon mahaukacin kare da ke haddasa cutar zangai maras jin magani✨ | healthdisease+3 | — | — | — | rabiesdog bites+6 | — | 9m 28s | |
| 3/16/26 | ![]() Jita-jitar dake alaƙanta kamuwa da cututtuka ta hanyar amfani da kayayyakin lantarki✨ | healthtechnology+3 | — | — | — | jita-jitakamuwa da cutuka+3 | — | 9m 59s | |
| 3/9/26 | ![]() Cututtukan da ke barazana ga lafiyar jama'a a lokacin azumi✨ | healthpublic health+3 | — | — | Cututtukan da | cututtukalafiyar al'umma+3 | — | 10m 08s | |
| 3/2/26 | ![]() Zubar hazo a lokacin zafi ya haddasawa mutane da dama rashin lafiya a Kamaru✨ | healthenvironment+3 | — | — | — | hazeextreme heat+5 | — | 10m 06s | |
| 2/23/26 | ![]() Yadda yakamata jama'a su kula da cimakarsu a lokacin azumin Ramadan✨ | healthnutrition+3 | — | — | sai dai da zarar | cimakaazumin Ramadan+3 | — | 10m 04s | |
| 2/2/26 | ![]() Najeriya ta ƙaddamar da dokar ta ɓaci a harkar kiwon lafiya✨ | healthenvironment+3 | Dr Yakubu Muhammad BabaDr Lawal Musa Tahir | — | Najeriyacutukan dake+2 | state of emergencyrespiratory diseases+3 | — | 10m 09s | |
| 1/19/26 | ![]() An fara gangamin rigakafin cutar Typhoid irinsa na farko a Jamhuriyyar Nijar | Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan gangamin rigakafin cutar Typhoid da mahukuntan Jamhuriyyar Nijar suka faro a faɗin ƙasar, irinsa na farko da aka taɓa gani a tarihi a wani yanayi da ake ganin ta’azzarar wannan cuta a ƙasar ta yankin Sahel. Wasu alƙaluman hukumar Lafiyar Jamhuriyyar Nijar a 2021 sun ce mutane dubu 30 suka kamu da cutar, a wancan lokaci wadda ta haddasa mutuwar mutane 400. Kodayake a baya-bayan nan babu cikakkun alƙaluman ta’adin cutar, sai dai matakin mahukuntan na fara wannan rigakafi ya nuna tabbacin ta’azzararta. Jihar Agadez na ɗaya daga cikin yankunan da cutar Typhoid ta fi yaɗuwa, kuma tuni aka faro wannan rigakafi da zai shafi mutanen da shekarunsu ya fara daga 1 har zuwa 19 a wani yunƙuri na daƙile yaɗuwar cutar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu............. | — | ||||||
| 1/12/26 | ![]() Illolin da sauyin yanayi ke haifarwa ga lafiyar jama'a | A wannan makon shirin Lafiya Jari ce ya mayar da hankali ne kan illolin da sauyawar yanayi ke haifarwa ga lafiyar jama’a, musamman ganin yadda hunturu ya fara amma kuma kwatsam ya ɗauke cikin ƙanƙanin lokaci tare da shigowar zahi, lamarin da ya haddasa cutuka masu yawa a tsakanin jama’a. | — | ||||||
| 1/5/26 | ![]() Ɓullar annobar ƙyanda ta t'azzara a sassan Najeriya | A wannan makon shirin tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan fitar wasu sabbin alƙaluman hukumar NCDC masu tayar da hankali matuƙa da ke nuna yawaitar ɓullar cutar ƙyanda ko kuma baƙon dauro dama ƙaruwar mutanen da take kashewa a sassan Najeriya. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin....... | — | ||||||
| 12/22/25 | ![]() Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi | Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan karon ya mayar da hankali kan yadda ɗabi’ar ta’ammali da wasu nau’ikan tsumin gargajiya da sunan samun kuzari ko kuma ƙarfin jiki ke ci gaba da ta'azzara tsakanin jama'a, wanda masana suka yi ittifaƙin na da matuƙar illa ga lafiyar jama’a. Tsumi na baya-bayan nan da ke samun karɓuwa tsakanin jama’a musamman masu ayyukan ƙarfi shi ne ‘’Wankin ciki’’ ko kuma Gyaran Gida ko kuma Aji Garau kamar yadda wasu ke kiranshi, tsumin da ke ɗauke da magungunan gargajiya, kuma ya ke ci gaba da samun karɓuwa tsakanin dukkanin rukunin mutane kama daga matasa da kuma magidanta. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 12/15/25 | ![]() Dabarun yaƙi da ƙibar da ta wuce ƙima ko kuma Obesity tsakanin matasa | Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir a wannan mako ya mayar da hankali kan wasu alƙaluman mujallar Lancet da ke nuna cewa nan da shekarar 2050 fiye da kashi 50 na yawan al’ummar Afrika musamman Afrika za su zama masu ƙibar da ta wuce ƙima ko kuma Obesity a turance. Alƙaluman na Lancet wanda aka tattara bayan gwaji a ƙasashe fiye da 50 ya nuna cewa matsloli masu alaƙa da cimaka da kuma rashin motsa jiki su ke matsayin kan gaba da za su haddasa wannan matsala ta Obesity ko kuma ƙibar da ta wuce ƙima. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 12/8/25 | ![]() Bincike ya gano cewa kashi 38 na matan Damagaram ne kaɗai ke haihuwa a asibiti | Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali game da yadda wasu mata a Jamhuriyyar Nijar ke ƙin amincewa da haihuwa a asibiti duk kuwa da haɗarin da ke tattare da haihuwa a gida. Wasu alƙaluman baya-bayan nan da mahukuntan jihar Damagaram suka tattara, ya nuna cewa ƙasa da kashi 40 na mata ne ke haihuwa a asibiti duk kuwa da yadda mahukunta suka mayar da haihuwar kyauta a asibitocin jihar waɗanda aka samar da su a gab da jama'a. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 12/1/25 | ![]() Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 | A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan wasu alƙaluma da ke nuna cewa cikin shekaru 4 da suka gabata Kamaru ta yi nasarar rage yawan matan da ke mutuwa a lokacin haihuwa ko kuma goyon ciki. Alƙaluman hukumar kula da lafiyar yara da na DHS mai tattara alƙaluman jama’a sun nuna da cewa da kusan rabi ne aka samu raguwar mace-macen matan, inda daga mace-macen mata dubu 2 cikin dubu 100 a 2018 adadin a yanzu ya dawo mace-macen mata 406 cikin dubu 100 duk shekara wanda ke nufin gagarumar nasara, kodayake ministan lafiya na ƙasar Manaouda Malachie ya ce sun yi amfani da wasu tsare-tsare gabanin samun wannan nasara. | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
