
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Total monthly reach
Estimated from 1 chart position in 1 market.
By chart position
- 🇳🇬NG · News#813K to 10K
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
900 to 3K🎙 Daily cadence·24 episodes·Last published 5d ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
3K to 10K🇳🇬100% - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
1.2K to 4K
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 17 epsHost
Recent guests
No guests detected in recent episodes.
Recent episodes
Shirin yayi bita kan harin da aka kai filin jirgin saman Yamai da ma wasu labarai
Jun 20, 2026
Unknown duration
Shirin ya fara da yadda aka buɗe bikin gasar cin kofin duniya a ƙasar Mexico
Jun 13, 2026
Unknown duration
Yadda malaman makaranta suka gudanar da zanga-zanga kan rashin tsaro a Najeriya
Jun 6, 2026
20m 47s
Mahajjata kusan miliyan biyu sun gudanar da aikin Hajjin bana
May 30, 2026
20m 57s
RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen Hausa
May 23, 2026
20m 26s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/20/26 | ![]() Shirin yayi bita kan harin da aka kai filin jirgin saman Yamai da ma wasu labarai | Shirin na wannan mako ya mayar da hankali kan bitar muhimman labaran da suka faru a sassan duniya cikin makon da muke bankwana da shi. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Oumarou Sanni. | — | ||||||
| 6/13/26 | ![]() Shirin ya fara da yadda aka buɗe bikin gasar cin kofin duniya a ƙasar Mexico | Ranar Alhamis 11 ga wannan watan aka yi bikin buɗe gasar cin kofin duniya karo na 23, gasar da itace karo na farko da ƙasashe 3, Amurka da Canada da kuma Mexico su ka karbi baƙunci, sai dai kuma an gudanar da zanga-zanga a wasu sassa na birnin ƙasar. Ƙasashe 48 ne ke fafata domin samun zakaran bana kuma yan wasa 1,248 da alkalan wasa 52 za su jagoranci wasanni 104 da za'a kwashe kwanaki 39 ana yi. A cikin shirin akwai labarin, shugaban Amurka Donald Trump, da ya ce ya soke shirinsa na kai munanan hare-haren da ya shirya yi a Iran, sakamakon wata tattaunawar da yace ya yi da wasu ƙusosshin gwamnatin ƙasar, Ikrarin da ya zuwa yanzu hukumomin ƙasar basu ce komai akai ba. Haka zalika, Majalisar Dokokin Najeriya ta amince da dokar kafa ƴansandan jihohi da gagarumar rinjaye, matakin da zai bai wa gwamnatocin jihohi damar kafa rundunar da za ta taimaka wajen magance matsalolin tsaron da suka addabi ƙasar. A Jamhuriyar Nijar gwamnati ce ta rattaɓa hannu a kan dokar haramta auran jinsi ko kuma mu’amalar jinsi guda wanda ta tanadi hukuncin ɗaurin da ka iya kai wa shekaru 20 a kan duk wanda aka samu da laifin yin haka. A wani abu da ba’a saba gani ba, Kungiyar mayaƙan JNIM mai alaƙa da Al Qaeda reshen Mali ta yi tayin bayar da tukwicin miliyoyin Yuro ga duk wanda ya ba ta bayanai kan inda shugaban kasar Assimi Goita da manyan jami'an sojinsa suke, a yayin da ta bayyana gwamnatin a matsayin haramtacciyar. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Oumarou Sani. | — | ||||||
| 6/6/26 | ![]() Yadda malaman makaranta suka gudanar da zanga-zanga kan rashin tsaro a Najeriya✨ | tsarorikice-rikice+3 | — | — | Najeriya | tsarozanga-zanga+4 | — | 20m 47s | |
| 5/30/26 | ![]() Mahajjata kusan miliyan biyu sun gudanar da aikin Hajjin bana✨ | HajjMiddle East+3 | — | AmurkaIran | Yankin Gabas ta Tsakiya | HajjMuslims+5 | — | 20m 57s | |
| 5/23/26 | ![]() RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen Hausa✨ | anniversarymedia history+4 | — | RFI Hausa | LagosNajeriya | RFI HausaLanni Smith+5 | — | 20m 26s | |
| 5/16/26 | ![]() Yadda harin dakarun Najeriya ya kashe ɗimbin mutane a kasuwar Zurmi✨ | military attackscivilian casualties+3 | — | — | Najeriyakasuwar Tumfa+2 | Nigerian militaryZurmi+5 | — | 21m 04s | |
| 5/9/26 | ![]() Wasu daga cikin muhimman labaru a cikin makon daya gabata✨ | zabukan fidda gwanirikicin cikin gida+4 | — | Jam'iyar APC | Najeriya | APCNajeriya+5 | — | 18m 46s | |
| 5/2/26 | ![]() Yadda haɗakar ƙungiyoyi suka ƙaddamar da farmaki a sassan Mali✨ | Mali conflictterrorism+3 | — | FLAJNIM | MaliChadi+5 | MaliFLA+7 | — | 20m 45s | |
| 4/25/26 | ![]() Shirin mu zagaya duniya ya tattaro manyan labaran da suka faru a wannan mako✨ | newspolitics+3 | — | — | — | newspolitics+3 | — | 20m 32s | |
| 4/18/26 | ![]() Makomar masu shiga tsakani,kan neman ƙulla yarjejeniya tsakanin Amurka da Iran✨ | politicsinternational relations+3 | — | — | Pakistan | ceasefire agreementUnited States+6 | — | 20m 01s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 4/18/26 | ![]() Bitar Labaran mako: Iran ta amince da buɗe mashigin Hormuz ga jiragen kasuwanci✨ | newspolitics | — | — | IranLebanon | IranStrait of Hormuz+4 | — | 19m 50s | |
| 4/11/26 | ![]() An cimma yarjejeniyar tsagaita wutar makwanni 2 tsakanin Amurka da Iran✨ | newspolitics | — | — | IranPakistan | yarjejeniyar tsagaita wutarAmurka+3 | — | 20m 29s | |
| 4/4/26 | ![]() Rikicin Gabas ta Tsakkiya: Dakarun Amurka sama da 2000 sun isa yankin✨ | Middle East conflictUS military presence+3 | — | Reuters | IranPakistan | Gabas ta Tsakiyarikicin Amurka da Isra’ila+3 | — | 20m 55s | |
| 3/28/26 | ![]() Wane hali ake ciki game da yaƙin Gabas ta tsakiya✨ | Middle East conflictsecurity situation+2 | — | — | — | Middle Eastsecurity situation+3 | — | 19m 50s | |
| 3/7/26 | ![]() Yadda rikicin Iran ke faɗaɗa a yankin Gabas ta Tsakiya✨ | Middle East conflictIran+3 | — | — | Iran | Iran conflictMiddle East+4 | — | 20m 44s | |
| 2/28/26 | ![]() Majalisar Ɗinkin Duniya ta buƙaci Pakistan da Afghanistan su kai zuciya nesa✨ | newspolitics+3 | — | Taliban | PakistanAfghanistan+3 | Operation Ghazab lil-HaqTaliban+3 | — | 19m 31s | |
| 2/21/26 | ![]() Sanya hannu kan dokar zaɓe da Tinubu ya yi ta bar baya da ƙura✨ | newspolitics | — | — | Sanya hannumasamman kan | Bola Ahmed Tinubuelectoral law+3 | — | 20m 27s | |
| 2/7/26 | ![]() Harin Kwara da dambarwar Nukiliyar Iran na cikin manyan labaran makon da ya gabata✨ | newspolitics+2 | — | — | Iran | Kwara attacknuclear Iran+3 | — | 20m 23s | |
| 1/31/26 | ![]() Ƙungiyar IS ta dau alhakin harin da aka kai filin tashin da saukar jirage na Diori Hamani a Nijar✨ | newspolitics+3 | — | IS | — | IS groupDiori Hamani airport+6 | — | 20m 40s | |
| 1/25/26 | ![]() Kisan mutane 7 ƴan gida ɗaya ya tayar da hankalin jama'a a Kano | Daga cikin abubuwan da Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako ya yi duba akai har da batun kisan Fatima Abubakar da ƴaƴanta 6 a Unguwar Ɗorayi Chiranchi da ke cikin birnin Kano. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin...... | — | ||||||
| 1/17/26 | ![]() Aƙalla mutane 5000 ake fargabar sun mutu a zanga-zangar Iran | Mahukuntan Iran sun yi barzanar amfani da hukuncin kisa kan masu zanga-zangar wadda ta juye zuwa tarzoma inda ofishin babban mai shigar da ƙara na gwamnati ya ce akwai yiwuwar idan aka fara ɗaukar wannan mataki a samu sassaucin zanga-zangar. A nasa bangare shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar daukar mataki mai tsauri kan Iran muddun hukumomin ƙasar suka fara kashe masu zanga-zangar tsadar rayuwa. | — | ||||||
| 1/10/26 | ![]() Bitar muhimman labaran da suka gudana a makon da muke bankwana da shi | A cikin shirin na wannan mako tare da Oumarou Sani, zakuji bitar muhimman labaran da suka wakana a makon da muke bakwana da shi, ciki har da yadda Amurka ta yi gaban kanta wajen kutsawa cikin Venezuela tare da kame shugaba Nicolas Maduro. Muna tafe da tattaunawar masana a ɓangarori daban-daban kan wannan katsalandan na Amurka. Hallau dai a cikin shirin zaku ji bitar ɓarkewar sabon rikici a Yemen da Syria. A Najeriya kuwa akwai mu da bitar hare-haren ƴan ta'adda a jihar Neja da kuma rikicin siyasar ƙasar. Ku latsa lamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 1/3/26 | ![]() Sabuwar dokar haraji ta shafi rayuwar ‘yan Najeriya - tattalin arziki | Sabon shirin Mu Zagaya Duniya wanda ke bitar wasu daga cikin muhimman lamurran da suka wakana a makon da muka yi wa bankwana daga nan sashen hausa na Rfi. | — | ||||||
| 12/27/25 | ![]() Najeriya ta tabbatar da harin da Amurka ta kai a wasu yankuna na jihar Sokoto | A cikin daren ranar Alhamis da ta gabata Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da harin da Amurka ta kai a wasu yankuna biyu na jihar Sokoto wato Tangaza inda nan ne ‘yan Lakurawa ke da maɓoya da kuma Jabo da ke yankin ƙaramar hukumar Tambuwal. Sai dai mazauna yankin Jabo sun bayyana fargabar zama a ƙauyukansu saboda fargabar yin kuskuren kai musu farmaki a yayin wasu hare-haren da watakila Amurkar ka iya kai wa a nan gaba. | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
