
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Total monthly reach
Estimated from 1 chart position in 1 market.
By chart position
- 🇳🇬NG · News#973K to 10K
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
900 to 3K🎙 Daily cadence·24 episodes·Last published 1mo ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
3K to 10K🇳🇬100% - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
1.2K to 4K
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 11 epsHosts
Recent guests
Recent episodes
Shirin tambaya da amsa na wannan mako ci gaba ne kan illar cutar olsa
May 2, 2026
18m 56s
Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya ɗora ne kan illar cutar gyambon ciki
Apr 25, 2026
18m 56s
Tambaya da Amsa: Tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin Iran
Apr 18, 2026
19m 36s
Illolin da ke tattare da makami ko makamashin Nukiliya
Apr 11, 2026
18m 27s
Akwai dokar da ta bai wa Amurka damar hukunta shugaban wata ƙasa?
Mar 7, 2026
21m 31s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 5/2/26 | ![]() Shirin tambaya da amsa na wannan mako ci gaba ne kan illar cutar olsa✨ | illnesshealth+3 | — | — | — | gyambon cikiillness+3 | — | 18m 56s | |
| 4/25/26 | ![]() Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya ɗora ne kan illar cutar gyambon ciki✨ | gyambon cikiilloli+3 | — | — | — | gyambon cikiilloli+3 | — | 18m 56s | |
| 4/18/26 | ![]() Tambaya da Amsa: Tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin Iran✨ | economic impactKharg Island+3 | — | — | tsibirin KhargIran | Kharg IslandIran economy+3 | — | 19m 36s | |
| 4/11/26 | ![]() Illolin da ke tattare da makami ko makamashin Nukiliya✨ | nuclear weaponsnuclear energy+3 | — | RFI Hausa | — | nuclear weaponsnuclear energy+3 | — | 18m 27s | |
| 3/7/26 | ![]() Akwai dokar da ta bai wa Amurka damar hukunta shugaban wata ƙasa?✨ | lawinternational relations+3 | — | RFI Hausa | — | lawDonald Trump+3 | — | 21m 31s | |
| 2/28/26 | ![]() Tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya✨ | human rightshistory+3 | — | Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta DuniyaHuman Rights Watch | New YorkAmurka | Human Rights Watchhuman rights+3 | — | 19m 59s | |
| 1/31/26 | ![]() Tasirin taron tattalin arziki na Davos da ya gudana a Switzerland✨ | tattalin arzikiDavos+3 | Dr. Kasim Garba Kurfi | RFI Hausa | Switzerland | Davostattalin arziki+3 | — | 19m 04s | |
| 1/24/26 | ![]() Menene yake haifar da sukar ciki ko kuma naɗewar hanji a cikin ɗan Adam✨ | sukar cikinaɗewar hanji+3 | — | Davos world economic forum | VenezuelaAfirka | sukar cikinaɗewar hanji+5 | — | 21m 19s | |
| 1/17/26 | ![]() Me ya sa darajar kuɗaɗen wasu ƙasashen larabawa su ka fi na Amurka daraja?✨ | currency valuationArab countries+3 | — | RFI Hausa | Amurkaƙasashen larabawa | currencyArab countries+4 | — | 20m 53s | |
| 1/10/26 | ![]() Tambaya da amsa: Ko ta yaya ake gane ƙarfin tattalin arziƙin ƙasa?✨ | tattalin arzikibunkasa+3 | — | Amosanin MakogwaroStrep throat infection+2 | ƙasa | tattalin arzikibunkasa+3 | — | 21m 53s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 1/3/26 | ![]() Ko shan magani na yiwa ɗan Adam illa ?✨ | medicinehealth effects+3 | — | RFI Hausa | — | medicationhealth risks+3 | — | 21m 04s | |
| 12/20/25 | ![]() Tarihin kafuwar kungiyar SASSAKAWA foundation | Tarihin kafuwar kungiyar SASSAKAWA foundation dake taimakawa a harkar manoma a Najeriya, wai shin da gaske ne kungiyar daga Japan aka kafata kuma wanene ya kafata? Akan wannan tambaya ce muka zanta da Dr Abdulhamid Gambo mataimakin shugaban SASSAKAWA Foundation a Najeriya. | — | ||||||
| 12/6/25 | ![]() Tambaya da Amsa: Taƙaitaccen tarihin Marigayi Sheikh Ɗahiru Bauchi | Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani, bisa al'ada kan amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a yau guda cikin tambayoyin da wannan shiri ya amsa shi ne buƙatar taƙaitacce tarihin fitaccen Malamin Islaman nan a Najeriya kuma jigo a Dariƙar Tijjaniya, shehu Usman Dahiru Bauchi wanda Allah ya yiwa rauswa a ranar 27 ga watan Nuwamban shekarar da muke ta 2025 . Don samun amsar wannan tambaya ce wakilin RFI a jihar Bauchin Najeriya Ibrahim Malam Goje ya zanta da Dr Fathi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, daya daga cikin 'ya'yan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, kuma daya daga cikin wadanda suka taɓa rubuta littafi a kan marigayin. Ku latsa alamar ƙari don jin amsar wannan tambaya da sauran tambayoyin da ke ƙunshe cikin wannan shiri tare da Nasiru Sani. | — | ||||||
| 11/29/25 | ![]() Tarihin shahararren jarumin fina-finan indiannan Dharmendra | Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya mayar da hanakali ne a kan tarihin shahararren jarumin fina-finan indiannan wato Dharmendra wanda ya rasu a ranar 24 ga watan Nuwamban shekarar 2025. | — | ||||||
| 11/22/25 | ![]() Abubuwan dake haddasa cutar toshewar hanyoyin numfashi wato Asthma | Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako, zai fara ne da bayani dangane da abubuwan dake haddasa cutar toshewar hanyoyin shaƙar numfashi wato Asthma a turance. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin tare da Nasiru Sani.... | — | ||||||
| 10/18/25 | ![]() Abubuwan da ke haddasa warin baki da kuma hanyoyin magance matsalar | Shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, ya amsara tambaya akan abinda ke haddasa warin baki da kuma hanyoyin da ya kamata abi wajen magance matsalar. Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Nasiru Sani............... | — | ||||||
| 10/11/25 | ![]() Ƙarin bayani akan adadin Nahiyoyin duniya da kuma wacce ce ta fi faɗin ƙasa | Shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, ya amsa tambayoyin da ke neman karin bayani akan inda tsakiyar Najeriya ya kasance, da tambayar da ke neman sanin Nahiyoyi nawa ne a duniya kuma wacce ce ta fi faɗin ƙasa sannan wacce ta fi yawan mutane? da kuma tambayar da ke cewa, don Allah ku tambaya mana masana tattalin arziki akan mece ce TIN number kuma ina ake samunta sannan mene ne aikinta a Najeriya? Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin............. | — | ||||||
| 10/4/25 | ![]() Cigaban bayani bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWAS | A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da cigaban amsar tambayar dake neman karin bayani akan sabuwar rundunar sijin ko-ta-kwana wadda ƙungiyar ECOWAS ke shirin kafawa, da kuma cigaban amsar tambayar da aka yi game da cutar daji mafitsara... Wanna da ma wasu tambayoyin ne za mu amsa a cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan makon. | — | ||||||
| 9/27/25 | ![]() Ƙarin bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWAS | A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da tambayar dake neman karin bayani akan sabuwar rundunar sijin ko-ta-kwana wadda ƙungiyar ECOWAS ke shirin kafawa.. Wanna da ma wasu tambayoyin ne za mu amsa a cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan makon. | — | ||||||
| 9/20/25 | ![]() Harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur | Ko menene harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur ga duk mai bukata?, Ku tambaya mana masana harkokin tsaro domin su yi mana bayani akan mene ne ma'anar ƴansandan jihohi da ake ta muhawara a kai a Najeriya, kuma shin yin hakan zai haifar da ɗa mai ido? wasu cikin tambayoyin masu sauraro kenan da shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ke ɗauke da amsoshinsu tare da Nasiru Sani.... Latsa alamar sauti don sauraren shirin........ | — | ||||||
| 9/13/25 | ![]() Gaskiyar lamari dangane ayoyin tambayar da ake ɗigawa kan Ingantaccen Iri | A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, masana sun amsa tambayoyi game da abubuwan da ke tsaida wa Mata haihuwa da Sahihancin Ingantaccen Iri da ake samarwa wato GMO a turance, sai kuma illar da gyatsar magwas ke ita ga mai yin ta. Latsa alamar sauti don sauraren shirin........ | — | ||||||
| 9/6/25 | ![]() Wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi a shirin Tambaya da amsa | A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako,Nasiru Sani ya mika tambayoyi masu saurare ga masana,daga cikin tambayoyi da aka aiko ,mai saurare ya bukaci karin haske dangane da batun rufe sararin samaniya. A yi saurare lafiya................. | — | ||||||
| 8/30/25 | ![]() Dalilan kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya da tasirinta | Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan makon ya na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa tambayoyi da dama da suka hada da wada ke neman sanin dalilin kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammcin Najeriya. | — | ||||||
| 8/23/25 | ![]() Tambaya dangane da shakkuwa da jarirai ke fama da ita | A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban tattaunawa da Dr. abdulmumini Shehu Makarfi daga jihar kaduna akan shakkuwa da jarirai ke fama da ita. | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
