Yadda bikin addinin gargajiya na Vodun ke gudana a Jamhuriyar Benin

Yadda bikin addinin gargajiya na Vodun ke gudana a Jamhuriyar Benin

From Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

January 20, 2026 · 10 min

About this episode

This episode discusses the traditional Vodun religious festival in Benin, highlighting its significance and global participation.

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya yi tattaki ne zuwa Jamhuriyar Benin, inda ya halarci bukukuwan addinin gargajiya na Vodun, bikin da ke da muhimmanci matuƙa a ƙasar. Tun a bara ne aka ƙara wa'adin ranakun gudanar da wannan biki wanda ke samun mahalarta daga sassa daban-daban na duniya, inda alƙaluma suka nuna cewar a shekarar bara baƙi fiye da dubu 100 ne suka halarci bikin. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Topics covered

  • traditional religion
  • Vodun
  • cultural festivals
  • Benin
  • global participation

Keywords

  • Vodun
  • traditional religion festival
  • Benin
  • cultural celebration
  • global attendees

More episodes of Al'adun Gargajiya

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Al'adun Gargajiya podcast page.