
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Total monthly reach
Estimated from 1 chart position in 1 market.
By chart position
- 🇳🇬NG · Business#180500 to 3K
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
250 to 1.5K🎙 ~2x weekly·24 episodes·Last published 1w ago - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
500 to 3K🇳🇬100% - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
200 to 1.2K
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 14 epsHosts
Recent guests
Recent episodes
Yadda tattalin arzikin Ghana ke haɓɓaka sannu a hankali
Jun 17, 2026
Unknown duration
Koken ƴan Najeriya kan yadda bankuna ke zare musu kuɗi daga asusun ajiyarsu
May 20, 2026
10m 32s
Yadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri
May 13, 2026
10m 30s
Yadda tsadar sufuri ya tilastawa 'yan kasuwa jingine sana'o'insu a Najeriya
May 13, 2026
10m 30s
Damarmaki da kuma ƙalubalen da manoman Albasa a arewacin Kamaru ke fuskanta
Apr 29, 2026
9m 59s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/17/26 | ![]() Yadda tattalin arzikin Ghana ke haɓɓaka sannu a hankali | Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane yadda tattalin arzikin ƙasar Ghana ke ci gaba da ɓunƙasa sannu a hankali. Ku danna alamar sauraro domin cikakken shirin tare da Ahmad Abba. | — | ||||||
| 5/20/26 | ![]() Koken ƴan Najeriya kan yadda bankuna ke zare musu kuɗi daga asusun ajiyarsu✨ | banking issuescustomer complaints+3 | — | CBN | Najeriya | bank chargesNigerians+3 | — | 10m 32s | |
| 5/13/26 | ![]() Yadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri✨ | business challengestransportation costs+3 | — | — | Najeriya | Nigerian traderstransportation costs+3 | — | 10m 30s | |
| 5/13/26 | ![]() Yadda tsadar sufuri ya tilastawa 'yan kasuwa jingine sana'o'insu a Najeriya✨ | tsadar sufurijingine sana'o'i+5 | — | RFI Hausa | Najeriyaarewacin kasar+2 | tsadar sufurijingine harkokinsu+5 | — | 10m 30s | |
| 4/29/26 | ![]() Damarmaki da kuma ƙalubalen da manoman Albasa a arewacin Kamaru ke fuskanta✨ | noman albasaƙalubale+3 | — | albasa | arewacin Kamaru | manoman albasaƙalubale+3 | — | 9m 59s | |
| 4/22/26 | ![]() Matakan da bankin CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗi a Najeriya✨ | bankingfinancial reform+3 | — | Matakan da bankin CBNBabban Bankin Nigeria | — | CBNfinancial system+3 | — | 10m 04s | |
| 4/8/26 | ![]() Yadda matsalolin tsaro ke kassara kasuwanci a arewacin Najeriya✨ | security issuesbusiness challenges+2 | — | Shirin na wannan makon ya mayar da | kassara kasuwancisakamakon ayyukan bata gari da+2 | securitytraders+3 | — | 10m 00s | |
| 4/1/26 | ![]() Yadda matasa ke fatan cin gajiyar yarjejeniyar tattalin arziki tsakanin Nijar da Algeria✨ | youtheconomic cooperation+2 | — | — | Algeria | economic agreementyouth expectations+3 | — | 9m 56s | |
| 3/18/26 | ![]() Koma bayan da kasuwancin duniya ya fuskanta sakamakon rikicin Gabas Ta Tsakiya✨ | kasuwancitattalin arziki+2 | Dr Ibrahim AdamuDr Aminu Idris Harbau+2 | — | Iran | yaƙiAmurka+2 | — | 10m 18s | |
| 3/11/26 | ![]() Yadda yaƙin Iran ya haifar da koma baya ga tattalin arzikin Duniya✨ | Iraneconomy+3 | — | — | Iran | Iran conflictglobal economy+2 | — | 9m 56s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 3/4/26 | ![]() Yadda aka gudanar da taron tattalin arzikin a Akwa Ibom✨ | tattalin arzikiAkwa Ibom+1 | — | — | Akwa Ibom | — | — | 9m 53s | |
| 2/18/26 | ![]() Najeriya da China sun yi bukin cika shekaru 55 da hulɗar diflomasiyya✨ | NigeriaChina+2 | — | Najeriya da China | Najeriya da ChinaChina+1 | diplomacyeconomic relations+1 | — | 17m 27s | |
| 2/11/26 | ![]() Yadda buɗe iyakokin Najeriya da Nijar zai taimaka wajen haɓaka kasuwanci✨ | kasuwanciiyaka+3 | — | man meturDangote | Maitama a | haɓakajigilar kayayyaki+2 | — | 10m 00s | |
| 2/4/26 | ![]() Yadda gwamnatin jihar Yobe ta duƙufa wajan gina kasuwannin zamani✨ | gine-ginekasuwanci+1 | — | — | — | Yobekasuwanni na zamani+1 | — | 9m 54s | |
| 1/28/26 | ![]() Yadda aka ƙulla yarjejeniyar kasuwanci mafi girma a duniya tsakanin India da EU✨ | yarjejeniyar kasuwanciIndia+3 | — | motocikayan abinci+3 | IndiaNew Delhi+1 | kasuwanciTurai+3 | — | 10m 01s | |
| 1/21/26 | ![]() Mahangar masana kan kiran IMF da bankin Duniya ga Najeriya don sauƙaƙa tsadar rayuwa | Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole"na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan sabbin kiraye-kirayen da Bankin Duniya da kuma Asusun bada Lamuni na Duniya (IMF) suka yi ga gwamnatin Najeriya wajen ganin ta ɗauki matakab da suka kamata don ƙara rage hauhawar farashin kayayyaki domin al’umma ta amfana a zahiri da kuma ci gaban tattalin arziki ƙasar. Bankin Duniya da Asusun Ba da Lamuni na Ƙasa da Ƙasa, IMF, sun bayyana cewa har yanzu tattalin arziƙin Najeriya bai kai matsayin da za a ce ya daidaita ba, duk da wasu sauye – sauye da gwamnati ke aiwatarwa. Hukumomin sun ce rashin daidaiton tattalin arziƙin na ci gaba da shafar rayuwar jama’a, musamman ta fuskar hauhawar farashin kayayyaki. Masana tattalin arziƙi sun goyi bayan gargadin da Asusun Ba da Lamuni na Ƙasa da Ƙasa, IMF, ya yi kan cewa sauye-sauyen tattalin arziƙin da ake aiwatarwa a ƙasashe masu tasowa, ciki har da Najeriya, na iya fuskantar barazana idan ba a tabbatar da dorewarsu ba. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 1/14/26 | ![]() Yadda Najeriya ta yi iƙirarin rarar tiriliyan 12 a watanni 6 farkon 2025 | Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali kan ikirarin gwamnatn Najeriya na samun rarar kuɗi da ya kai tiriliyan 12 kuma kashi 21 daga ciki ta same su ne daga bangarorin da ba na man fetur ba a cikinn watanni 6 na farkon shekarar 2025. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 1/7/26 | ![]() Tasirin kama shugaba Maduro na Venezuela ga tattalin arzikin duniya | Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki kan harkokin man fetir dangane da tasirin kama shugaban ƙasar Venezuela Nicolas Maduro da Amurka ta yi zai yi ga tattalin arzikin duniya. | — | ||||||
| 12/24/25 | ![]() Hangen masana tattalin arziƙi kan sabon harajin gwamnatin Najeriya | Shirin "Duniya Akai Miki Dole" tare da Faruk Muhammad Yabo a wannan mako ya yi duba ne kan sabbin harajin da gwamnatin Najeriya ke shirin karɓa a hannun jama'ar ƙasar, a wani yanayi da ƙasar ke fatan tattara wani ɓangare na kuɗaɗen tafiyar da harkokinta. Shirin a wannan mako ci gaba ne na makon da ya gabata dangane da wannan dokar haraji wadda al'ummar Najeriya ke ci gaba da suka akanta. A cikin shirin akwai tattaunawa da ƙwararru a fagen na tattalin arziƙi waɗanda da dama suka yi suka ga sabon tsarin harajin na shugaba Tinubu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 12/17/25 | ![]() Abubuwan da sabon tsarin harajin Najeriya ya ƙunsa | A wannan mako shirin zai tattauna ne kan sabuwar dokar harajin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya wa hannu, wadda kamar yadda na ambata ba da jimawa, za ta fara aiki daga ranar 1 ga watan gobe na shekara mai zuwa. Tun a watan Yunin da ya gabata shugaba Bola Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar harajin da ake sa ran za ta sauya fasalin tsarin karɓa da tattara kuɗaɗen shiga ga gwamnati daga ɓangaren haraji a Tarayyar Najeriya. | — | ||||||
| 12/10/25 | ![]() Al'ummar Nijar sun rungumi tsarin hada hadar kuɗi ta manhajar waya | Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda a shekarun baya bayan nan, hada hadar kuɗi ke neman yin ƙaura daga bankuna zuwa manhajojin wayar salula da ake kira da Mobile Money a Turance, da ake amfani da tsarin wajen aikewa da kuɗi ko karɓarsu a ciki da wajen ƙasar ta Nijar. Samun damar aika kuɗaɗe ta hanyar amfani da manhajojin wayar hannu ba tare da yankar kuɗin haraji masu dama ba, dai tuni ya kawo sauyi dangane da hada-hadar kuɗi a Jamhuriyar ta Nijar, lamarin da ya zo a daidai lokacin da aka takaita fitar da kuɗaɗe daga Bankuna bayan juyin Mulki, tsarin da ya sa mutane da dama masu asusun ajiya a bankuna rungumar mahajojin na zamani a matsayin sabbin wuraren adana kuɗaɗen nasu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman......... | — | ||||||
| 12/3/25 | ![]() Yan Najeriya na yawaba Hasetins kan kafa kamfanin ma'adanai mafi girma a Afirka | Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan gina katafaren kamfanin tono da kuma sarrafa ƙarafu da duwatsu masu daraja da wani matashi ya ƙaddamar a jihar Nasarawa da ke arewacin Najeriya, irinsa mafi girma a Afirka, wanda zai laƙume dalar Amurka miliyan 400. | — | ||||||
| 11/19/25 | ![]() Shin yaya harajin da bankuna ke cirewa ƴan Najeriya a asusunsu ke shafar tattalin arziki | Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan mako ya mayar da hankali ne kan binciken da majalisar wakilan Najeriya ta ƙaddamar bayan ƙorafin ƴan ƙasar game da yawan haraji da bankuna ke cirewa a asusun su na ajiya. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba. | — | ||||||
| 11/12/25 | ![]() Majalisar wakilan Najeriya ta ƙaddamar da bincike kan yawaitar harajin Bankuna | A 'Kasuwa Akai Miki Dole' a wannan karon, ya mayar da hanhali ne kan binciken da Majalisar Walikan Nigeria ta ƙaddamar dangane da ƙorafin ƴan ƙasar kan maban-banta haraji da Bankuna ke yawaita cirewa a asusun ajiyarsu. A ƙarshen watan oktoban da ya gabata ne, Mjalisar Wakilan Najeriya ta kaddamar da wani kwamitin da ta dorawa alhakin bin diddigin korafe-korafen da masu ajiya a bankuna ke yi kan yawan cire musu kudade da ake yi daga asusun ajiyarsu na banki. Kaddamar da kwamitin, ya biyo bayan tarin korafe korafen da ƴan Nigeria ke yi, musamman masu ajiyar kudi a bankunan kasar, game da yawan cire musu kudade ba-gaira ba dalili da bankunan ke yi, da sunan wasu ayyuka da bankunan ke ikirarin gudanarwa. Masana na alakanta wannan batu, da nau’o’in harajin da ake da su a kasar, a matakin kananan hukumomi da jihohi da kuma tarayya, yayinda wasu ma’aikatan gwamnatin kasar, ke kukan cewa wasu kudaden da ake cire musu, musamman na gidaje da na pansho, ba a tura su ga hukumomin da suka dace. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba........... | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
Chart Positions
1 placement across 1 market.
