RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen Hausa

RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen Hausa

From Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

May 23, 2026 · 20 min

About this episode

This episode celebrates the 19th anniversary of RFI Hausa's broadcasting.

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' ya fara ne da labarin cikar wannan tasha ta RFI Hausa shekaru 19 da kafuwa. Ranar alhamis 21 ga wannan watan gidan Rediyonku na RFI sashen Hausa ya cika shekara daya- daya har 19 da soma yada shirye-shiryensa . A shekara 2007 ne kwarrariyar ƴar Jarida Lanni Smith ta kirkiri sashen Hausa na RFI da aka yi wa matsuguni a birnin Lagos da ke kudu maso yammacin Najeriya. Kuma bikin na bana yazo a wani yanayi da kafar ke kara samun daukaka a idon duniya.

Topics covered

  • anniversary
  • media history
  • Hausa language broadcasting
  • RFI Hausa
  • journalism
  • Nigeria

Keywords

  • RFI Hausa
  • Lanni Smith
  • anniversary
  • Hausa language
  • broadcasting
  • Nigeria
  • media

Mentioned in this episode

Organizations: RFI Hausa

Places: Lagos, Najeriya

More episodes of Mu Zagaya Duniya

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Mu Zagaya Duniya podcast page.