FIFA za ta jagoranci koyar da ƙwallon ƙafa a makarantun Nijar

FIFA za ta jagoranci koyar da ƙwallon ƙafa a makarantun Nijar

From Wasanni by RFI Hausa

March 2, 2026 · 10 min

About this episode

This episode discusses the implementation of football education in Niger's schools as part of a collaboration between FIFA and the Niger government.

Shirin “Duniyar Wasanni” tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zai yi duba ne kan yadda aka sanya tsarin koyar da wasan kwallon ƙafa a makarantun Boko na Jamhuriyar Nijar. A wannan makon mun yi dubi ne kan shirin koyar da wasan kwallon ƙafa da za a sirka a tsarin koyarwa a makarantun Boko a Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin da ake yi na haɓɓaka harkar, ganin yanda take a baya sosai a jadawalin ƙasashe da hukumar kwallon ƙafa ta duniya FIFA ta fitar inda Nijar ɗin ta ke a mataki na 111. Shi dai wannan tsarin, ya kasance wani shiri ne na haɗin gwiwa da aka yi tsakanin hukumar FIFA da kuma gwamnatin Nijar wanda hukumar kwallon kafa ta ƙasar fenifoot ke kula da shi. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Topics covered

  • football education
  • Niger education system
  • FIFA initiatives
  • sports development
  • youth sports

Keywords

  • football teaching system
  • Niger Republic
  • FIFA ranking
  • sports development
  • education system

More episodes of Wasanni

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Wasanni podcast page.