
Insights from recent episode analysis
Audience Interest
Podcast Focus
Publishing Consistency
Platform Reach
Insights are generated by CastFox AI using publicly available data, episode content, and proprietary models.
Most discussed topics
Brands & references
Est. Listeners
Insufficient chart data. Estimates will improve as the show charts.
- Per-Episode Audience
Est. listeners per new episode within ~30 days
N/A🎙 Daily cadence·24 episodes·Last published today - Monthly Reach
Unique listeners across all episodes (30 days)
N/A - Active Followers
Loyal subscribers who consistently listen
N/A
Market Insights
Platform Distribution
Reach across major podcast platforms, updated hourly
Total Followers
—
Total Plays
—
Total Reviews
—
* Data sourced directly from platform APIs and aggregated hourly across all major podcast directories.
On the show
From 17 epsHost
Recent guests
No guests detected in recent episodes.
Recent episodes
Irin rawar da ƙasashen Afirka suka taka a gasar Kofin Duniya ta 2026
Jun 29, 2026
Unknown duration
Muhimman abubuwan da suka faru a Gasar lashe Kofin Duniya kawo yanzu
Jun 22, 2026
Unknown duration
Dalilan da ya sa ƴan Afirka suka juyawa tawagar Afirka ta Kudu baya
Jun 15, 2026
Unknown duration
Shiri na musamman kan shirye-shiryen fara gasar lashe kofin duniya
Jun 8, 2026
10m 00s
PSG ta lashe Gasar zakarun ta Turai a karo na biyu
Jun 1, 2026
10m 00s
Social Links & Contact
Official channels & resources
Official Website
Login
RSS Feed
Login
| Date | Episode | Topics | Guests | Brands | Places | Keywords | Sponsor | Length | |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 6/29/26 | ![]() Irin rawar da ƙasashen Afirka suka taka a gasar Kofin Duniya ta 2026 | Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda irin rawar da ƙasashen Afrika suka taka a wasannin rukuni a gasar lashe kofin duniya. A ƙarshen mako ne dai aka kammala wasanni rukuni, abinda ke nuna cewar an buga wasanni 72 daga cikin 104 da za a yi a wannan gasa. Sakamakon waɗannan wasani da aka yi ya nuna cewar anyi waje da tawagogin ƙasashe 16 daga cikin 48 dake fafatawa a gasar, inda ƙasashe 32 suka yi saura. Nahiyar Afrika da ke da wakilcin ƙasashe 10, 9 daga cikin su sun samu nasarar kaiwa wannan zagaye, waɗanda suka haɗa da Afrika ta kudu da Senegal da Morocco da Ghana Ivory Coast da DR Congo da Algeria da Masar da kuma Cape Varde, inda Tunisia ta yi adabo da gasar. | — | ||||||
| 6/22/26 | ![]() Muhimman abubuwan da suka faru a Gasar lashe Kofin Duniya kawo yanzu | Shirin a wannan mako zai yi duba ne kan wasu muhimman abubuwan da suka faru a gasar lashe kofin duniya ciki har da karawar da Cote d’Ivoire ta sha kashi a hannun Jamus. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh. | — | ||||||
| 6/15/26 | ![]() Dalilan da ya sa ƴan Afirka suka juyawa tawagar Afirka ta Kudu baya | Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Khamis Saleh ya yi duba kan irin wainar da ake toyawa a gasar nema cin kofin duniya da ƙasashen Canada da Mexico da kuma Amurka ke karbar bakunci. Danna alamar sauti don sauraron cikakken shiri........ | — | ||||||
| 6/8/26 | ![]() Shiri na musamman kan shirye-shiryen fara gasar lashe kofin duniya✨ | World Cupfootball history+4 | — | FIFA | QatarBrazil+7 | World CupFIFA+7 | — | 10m 00s | |
| 6/1/26 | ![]() PSG ta lashe Gasar zakarun ta Turai a karo na biyu✨ | footballUEFA Champions League+3 | — | PSGArsenal | — | PSGArsenal+3 | — | 10m 00s | |
| 5/25/26 | ![]() Sharhi kan nasarar lashe gasar Premier League da Arsenal ta yi a bana✨ | Premier LeagueArsenal+4 | — | ArsenalCystal Palace+2 | — | ArsenalPremier League+5 | — | 10m 00s | |
| 5/18/26 | ![]() Yadda aka lashe mafi akasarin gasannin lik-lik na nahiyar Turai✨ | European football leaguesteam victories+1 | — | BarcelonaInter Milan+4 | SpainItaliya+2 | footballEuropean leagues+7 | — | 9m 53s | |
| 5/11/26 | ![]() Yadda aka gudanar da gasar Super 4 ta a Najeriya✨ | Super 4Nigerian football+5 | — | Sporting LagosInter Lagos+2 | Najeriya | Super 4Sporting Lagos+5 | — | 9m 59s | |
| 5/4/26 | ![]() Matsalolin da suka dabaibaye ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jigawa Golden Stars✨ | Jigawa Golden StarsNPFL+3 | — | ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jigawa Golden Stars | Arewacin Najeriya | Jigawa Golden StarsNPFL+3 | — | 9m 59s | |
| 4/27/26 | ![]() NPFL: Saura mako 3 a ƙarƙare amma har yanzu ba a san zakaran bana ba✨ | NPFLNigerian Premier League+3 | — | Firirmiyar NajeriyaWikki | — | NPFLNigerian Premier League+3 | — | 10m 00s | |
Want analysis for the episodes below?Free for Pro Submit a request, we'll have your selected episodes analyzed within an hour. Free, at no cost to you, for Pro users. | |||||||||
| 4/20/26 | ![]() Sharhi kan wasannin dab dana kusa dana ƙarshe a gasar zakarun Turai✨ | sportsfootball+3 | — | Bayern MunichReal Madrid+5 | Liverpool | Bayern MunichReal Madrid+6 | — | 10m 00s | |
| 4/13/26 | ![]() Matakan da CAF ke dauka don warware dambarwar da ke tsakanin Morocco da Senegal✨ | sportsfootball+3 | — | CAF | Matakan daMorocco+1 | CAFAfrica Cup+4 | — | 10m 00s | |
| 4/6/26 | ![]() Hasashe game da rawar da ƙasashen Afirka za su taka a gasar lashe Kofin Duniya✨ | sportsAfrican countries+3 | — | — | — | World CupAfrican teams+3 | — | 10m 00s | |
| 3/9/26 | ![]() Amurka ta gargaɗi masu aniyar maƙalewa idan suka je kallon gasar cin kofin duniya✨ | sportsinternational relations+3 | — | — | GhanaCanada+1 | U.S. warningsGhana+3 | — | 10m 00s | |
| 3/2/26 | ![]() FIFA za ta jagoranci koyar da ƙwallon ƙafa a makarantun Nijar✨ | football educationNiger education system+3 | — | FIFA | — | football teaching systemNiger Republic+3 | — | 9m 57s | |
| 2/23/26 | ![]() Yadda ta wakana a gasar tseren dawaki da ta gudana a garin Daura na jihar Katsina✨ | sportshorse racing+3 | — | Najeriya ke shiryawa | Burkina Faso | gasa tseren dawakiDaura+8 | — | 9m 59s | |
| 2/16/26 | ![]() Taƙaddamar da ta dabaibaye gina filin wasa a jihar Kebbi ta Najeriya✨ | sportsinfrastructure+3 | — | — | Najeriya | Kebbisports field+3 | — | 10m 00s | |
| 1/26/26 | ![]() Gasar tseren dawakai da aka gudanar a jihar Jigawan Najeriya✨ | sportshorse racing+3 | — | Shirin | — | gasa tseren dawakijihar Jigawa+3 | — | 9m 59s | |
| 1/19/26 | ![]() Senegal ta lashe gasar AFCON karo na biyu bayan nasarar da ta samu kan Morocco✨ | sportsAFCON+3 | — | — | SenegalMorocco+1 | AFCONSenegal+5 | — | 9m 55s | |
| 1/12/26 | ![]() Super Eagles ta nuna bajinta a wasan ta da Aljeriya a gasar AFCON✨ | sportsAFCON+3 | — | Super Eagles | Morocco | Super EaglesAFCON+3 | — | 9m 57s | |
| 1/5/26 | ![]() Yadda aka doka wasu daga cikin wasanni ƴan zagayen 16 a gasar AFCON | Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi duba kan yadda aka dawo da buga wasanni a zagayen ƴan 16 a gasar AFCON da ke gudana a Morocco a karshen mako. a Danna alamar sauti domin sauraron cikakken shirin...... | — | ||||||
| 12/29/25 | ![]() An kammala gasar kokowa ta ƙasa mafi girma a Jamhuriyyar Nijar | Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda aka kammala gasar kokuwar gargajiya ta ƙasa a Jamhuriyar Nijar. Jiya Lahadi ne aka kammala gasar kokowar gargajiya ta ƙasa a Jamhuriyar Nijar da aka gudanar a garin Tawa, wacce ita ce karo ta 46, inda mai masaukin baki ta lashe takobin bayan ƴan kokowarta biyu sun kai wasan ƙarshe a wannan gasa. Bayan karawa ta mintuna 11 da daƙiƙu 6, Nura Hassan ne ya yi nasara kan Zakiru Zakari. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 12/22/25 | ![]() Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco | Shirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zay yi duba ne kan yadda aka faro gasar lashe kofin nahiyar Afrika da ƙasar Morocco ke karɓar baƙunci. A daren jiya lahadi ne dai aka buɗe gasar lashe ƙofin nahigar Afrika ta AFCON karo na 35 da ƙasar Morocco ke karɓar baƙunci. An dai buga wasanni tsakanin Morocco da Comoros, inda Moroccon ta samu nasasara da ci 2 da nema, wani abu da ke nuna cewa ta faro gasar da ƙafar dama, bayan da Yariya Moulay Hassan bin Mohammed ya buɗe ta tare da rakiyar shugaban hukumar kwallon ƙafa ta duniya FIFA Gianni Infantio da kuma shugaban hukumar kwallon ƙafar Afrika CAF Patrice Motsepe. Ɗan wasan gaba na tawagar Morocco Brahim Diaz da ke bugawa Real Madrid ne ya fara jefa kwallo a raga a minti na 55, kafin Ayoub El Kaabi na ƙungiyar Olympiacos da ya shigo daga baya ya ƙara a minti na 74. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
| 12/15/25 | ![]() Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 | Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci tare da Khamis Saleh ya yi duba ne kan tarihin gasar lashe kofin Afrika AFCON da hukumar CAF ke shiryawa. An faro buga gasar lashe kofin nahiyar Afirka, wacce ke zaman gasar kwallon ƙafa mafi girma da daraja a nahiyar a shekarar 1957, da hukumar kula da kwallon ƙafar Afrika CAF ce ta jagoranci. An fara gudanar da gasar ne a watan Fabrairun shekarar 1957 a birnin Khartoum na ƙasar Sudan da ƙasashe 3, kafin a shekarar 2019 aka faɗaɗata zuwa tawogogun ƙasashe 24, kuma Masar ce ta fara lasheta bayan lallasa Sudan da ta karbi baƙunci a wasan karshe, inda ta lashe kofin da aka sanya masa sunan Abdel Aziz Abdallah Salem, ɗan ƙasar Masar da ya fara shugabantar hukumar CAF. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin. | — | ||||||
Showing 24 of 24
Pitch Fit is a Pro feature
See how bookable this show is for guests, which brands already advertise, the per-episode ad value, and the best-fit guest and sponsor profile. The numbers are blurred on the free plan.
How readily this show books outside guests like you.
How proven this show is for host-read sponsorships.
For Guests
ProFor Advertisers
ProUpgrade to Pro to unlock guest cadence, sponsor categories, fit scores, and per-episode ad value for this show.
