
Ƙungiyar IS ta dau alhakin harin da aka kai filin tashin da saukar jirage na Diori Hamani a Nijar
From Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa
January 31, 2026 · 21 min
About this episode
The episode discusses an attack by IS militants on the Diori Hamani airport in Niger and the subsequent military response.
A daren Laraba zuwa wayewar ranar Alhamis, filin jirgin saman Diori Hamani na Yamai da ke jamhuriyar Nijar ya fuskanci wani hari na ɗan lokaci daga wasu mayaka na ƙungiyar IS. Gwamnatin sojin Nijar, tare da taimakon sojojin Rasha,ta murkushe maharan. A yanzu haka,jiragen sama sun ci gaba da zirga-zirga, a cewar hukumar da ke kula da harkokin sufurin jiragen sama na ƙasar.
Topics covered
- news
- politics
- terrorism
- military
- aviation
Keywords
- IS group
- Diori Hamani airport
- Niger
- military response
- Russian soldiers
- air traffic
- attack
- militants
More episodes of Mu Zagaya Duniya
- Yadda malaman makaranta suka gudanar da zanga-zanga kan rashin tsaro a Najeriya · June 6, 2026 · 21 min
- Mahajjata kusan miliyan biyu sun gudanar da aikin Hajjin bana · May 30, 2026 · 21 min
- RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen Hausa · May 23, 2026 · 20 min
- Yadda harin dakarun Najeriya ya kashe ɗimbin mutane a kasuwar Zurmi · May 16, 2026 · 21 min
- Wasu daga cikin muhimman labaru a cikin makon daya gabata · May 9, 2026 · 19 min
- Yadda haɗakar ƙungiyoyi suka ƙaddamar da farmaki a sassan Mali · May 2, 2026 · 21 min
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Mu Zagaya Duniya podcast page.