
Haɗarin cizon mahaukacin kare da ke haddasa cutar zangai maras jin magani
From Lafiya Jari ce by RFI Hausa
March 23, 2026 · 9 min
About this episode
This episode discusses the rising issue of rabies caused by dog bites in Niger, particularly in the Maradi region.
A wannan makon shirin na lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan matsalar cutar zangai ko cizon mahaukacin kare, cutar dake daɗa bazuwa a jamhuriyyar Nijar musaman a Jihar Maradi, jihar dake sahun gaba wajan masu fama da wannan matsala. Alƙaluman ofishin ministan lafiya na jamhuriyyar Nijar sun nuna cewa cikin mutane 10 da cutar ta kashe, 5 sun fito ne daga jihar Maraɗi, inda aka ga sabbin kamuwa da wannan cuta a tare da mutane har 95. Babban ƙalubalen wannan cuta shi ne rashin maganin iya samun waraka matuƙar aka kamu, ta yadda masu lalurar zasu riƙa haushi da cizo da kuma tirje-tirje irin na kare, yayinda sukan iya yaɗa cutar ga duk wanda suka ciza. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
People in this episode
Host: Azima Bashir Aminu
Topics covered
- health
- disease
- public health
- epidemiology
- animal bites
Keywords
- rabies
- dog bites
- Niger
- Maradi
- public health crisis
- treatment challenges
- new infections
- health statistics
More episodes of Lafiya Jari ce
- Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi · June 8, 2026 · 10 min
- Illolin magungunan matsi ga lafiyar mata · June 1, 2026 · 10 min
- Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata · May 25, 2026 · 10 min
- Abubuwan da ya kamata a sani kan sabuwar cutar Hantavirus da ta ɓulla · May 18, 2026 · 10 min
- Yadda ake gudanar da yaƙi da cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta · May 11, 2026 · 10 min
- Wani bincike ya gano yadda kashi 13 na al'ummar Ghana ke rayuwa cutar ƙoda · May 4, 2026 · 10 min
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Lafiya Jari ce podcast page.