Wani bincike ya gano yadda kashi 13 na al'ummar Ghana ke rayuwa cutar ƙoda

Wani bincike ya gano yadda kashi 13 na al'ummar Ghana ke rayuwa cutar ƙoda

From Lafiya Jari ce by RFI Hausa

May 4, 2026 · 10 min

About this episode

This episode discusses a study revealing that approximately 13.3% of the population in Ghana lives with kidney disease, often without awareness.

A wannan makon shirin na Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari kan wani bincike can a Ghana da ke ƙiyasta cewa kusan kashi 13.3 na yawan jama’ar ƙasar na rayuwa da cutukan ƙoda, galibi ba tare da masaniyar suna ɗauke da ita ba, lura da yadda cutar bata nuna alamu a farko har sai ta kai ga ta’azzara. Wannan na nuna yadda cutar ta ƙoda ke matsayin babban ƙalubale a Ghana. Binciken ma’aikatar lafiyar Ghana ya nuna cewa matasa ne kan gaba wajen kamuwa da cutar ta ƙoda lamarin da ƙwararru a fannin cimaka ke cewa hakan na da nasaba da rashin daidaita cimaka da kuma yanayin rayuwar da jama’ar ƙasar suka runguma a yanzu wanda kai tsaye ke ƙara yawan masu kamuwa da cutar ta ƙoda. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

People in this episode

Host: Azima Bashir Aminu

Topics covered

  • health
  • kidney disease
  • public health
  • youth health
  • Ghana

Keywords

  • kidney disease
  • Ghana
  • public health
  • youth
  • health awareness

Mentioned in this episode

Organizations: ma’aikatar lafiyar Ghana

Places: Ghana

More episodes of Lafiya Jari ce

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Lafiya Jari ce podcast page.