
About this episode
This episode discusses the negative effects of contraceptive drugs on women's health.
Shirin a wannan mako zai ɗora ne akan wanda ya gabace shi a makon jiya, sai dai a wannan karon zamu karkata ga illolin da magungunan matsi ke haifarwa ga lafiyar mata, duk da ya ke matan kan yi don bajinta ko nuna isa a wajen mazajensu. Danna alamar sauti don sauraron karin bayani.....
Topics covered
- magungunan matsi
- lafiyar mata
- illoli
- bajinta
- mazajensu
Keywords
- magungunan matsi
- lafiya
- mata
- illoli
- bajinta
Mentioned in this episode
Organizations: RFI Hausa
More episodes of Lafiya Jari ce
- Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi · June 8, 2026 · 10 min
- Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata · May 25, 2026 · 10 min
- Abubuwan da ya kamata a sani kan sabuwar cutar Hantavirus da ta ɓulla · May 18, 2026 · 10 min
- Yadda ake gudanar da yaƙi da cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta · May 11, 2026 · 10 min
- Wani bincike ya gano yadda kashi 13 na al'ummar Ghana ke rayuwa cutar ƙoda · May 4, 2026 · 10 min
- Yadda tsananin zafin bana ke barazana ga lafiyar jama’a a Arewa · April 27, 2026 · 10 min
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Lafiya Jari ce podcast page.