Yadda tsananin zafin bana ke barazana ga lafiyar jama’a a Arewa

Yadda tsananin zafin bana ke barazana ga lafiyar jama’a a Arewa

From Lafiya Jari ce by RFI Hausa

April 27, 2026 · 10 min

About this episode

The episode discusses the extreme heat in Northern Nigeria and its potential health risks.

A wannan makon, shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan tsananin zafin da ake fuskanta a wasu jihohi na yankin Arewacin Najeriya, wanda masana suka yi ittifaƙin ya kai matakin da ka iya haddasa wasu cutuka ko kuma tayar da kwantattu. Zafin na bana ya sha bamban da wanda aka saba gani a kowace shekara, domin jama’a na bayyana cewa ya daɗe bai lafa ba kamar yadda aka saba gani a shekarun baya, sai dai ko waɗanne cutuka ne ke haɗari ɓulla ko kuma waɗanda ke iya tashi koma nau’ikan mutanen da ya kamata su yi tsaka-tsan-tsan da lafiyarsu? Tambaya kenan ga ƙwararren jami’in lafiya Abdullahi Isma’ila ƙwalwa.

People in this episode

Host: RFI Hausa

Guest: Abdullahi Isma’ila ƙwalwa

Topics covered

  • health
  • climate
  • disease
  • public health
  • Northern Nigeria

Keywords

  • extreme heat
  • health risks
  • Northern Nigeria
  • diseases
  • public health

Mentioned in this episode

Places: Arewa, Najeriya

More episodes of Lafiya Jari ce

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Lafiya Jari ce podcast page.