An fara shari'ar mutanen da ake zargi da yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu

An fara shari'ar mutanen da ake zargi da yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu

From Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

April 23, 2026 · 10 min

About this episode

The episode discusses the commencement of a trial for individuals accused of attempting to overthrow the Nigerian government led by Bola Ahmed Tinubu.

A ranar Laraba ne aka fara shari’ar wasu mutane da ake zargi da hannu a wani yunƙurin kifar da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu gaban wata babbar kotu da ke Abuja. Gwamnatin Najeriya ta shigar da tuhume-tuhume guda 13 kan mutane shida, waɗanda suka haɗa da Janar mai ritaya, wani Kaftin ɗin sojan ruwa mai ritaya, da kuma wani sufeton ɗansanda. Karon farko kenan da aka ga shari’ar zargin yunkurin juyin mulki a kotun farar hula, sabanin yadda aka saba gani a bariki ko kuma kotun soji. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

Topics covered

  • news
  • politics

Keywords

  • shari'a
  • yunkurin kifar da gwamnati
  • Bola Ahmed Tinubu
  • kotun farar hula
  • tuhume-tuhume
  • Janar mai ritaya
  • Kaftin ɗin sojan ruwa
  • sufeton ɗansanda

More episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.