
Yadda yaƙin Gabas ta Tsakiya ya haifar da tsadar makamashi a duniya
From Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa
March 4, 2026 · 10 min
About this episode
The episode discusses the impact of the ongoing conflict in the Middle East on global energy prices, particularly in Nigeria.
A yayin da yaƙi tsakanin Isra’ila da Amurka da Iran ke daɗa rincaɓewa, an fara gani tasirinsa a kasuwar ɗanyen mai da makamashi ta duniya. Ko a Najeriya, ƙasar da ta fi arziƙin ɗanyen mai a Afirka, farashin litar fetur ya tashi, kuma masana sun ce ana iya ganin cigaba da tashin farashin makamashi. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
Topics covered
- energy prices
- Middle East conflict
- oil market
- Nigeria
- global economy
Keywords
- Israeli conflict
- Iran
- oil prices
- energy market
- Nigeria fuel price
More episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
- Ra'ayoyin masu sauraro kan ganawar shugabannin Nijar da Benin · June 3, 2026 · 9 min
- Saƙon gaisuwar sallah daga masu bibiyar shafin RFI · May 27, 2026 · 11 min
- Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta · May 21, 2026 · 10 min
- Ra'ayoyin masu sauraro kan yarjejeniyar Nijar da kamfanin ƙasar China · May 20, 2026 · 10 min
- Ra'ayoyin masu sauraro kan giɓin kuɗaɗe da WHO ke fuskanta · May 19, 2026 · 10 min
- Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙara yawan jihohi a Nijar · May 14, 2026 · 10 min
Explore listener stats, chart rankings, contacts and more on the Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast page.